• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, October 12, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Sarauta

Dogo Na Magayaƙin Kano Ya Angwance

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 16, 2023
in Sarauta
0
Dogo Na Magayaƙin Kano Ya Angwance

Magayaƙin Kano, Malam Magaji Galadima a yayin ɗaurin auren

45
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Anas Saminu Ja’en

Dogo Na Magayaƙin Kano Ya Angwance

Related posts

Masarautar Katsina Ta Karrama Dakta Haruna Maiwada

Masarautar Katsina Ta Karrama Dakta Haruna Maiwada

September 27, 2026
Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

August 10, 2026

A yau Lahadi 16 ga watan Yulin 2023 ce, Mai girma Hakimi, Magayaƙin Kano Malam Magaji Galadima ya yi waliccin ɗaurin auren Umar Idris Abba, wanda aka fi sani da laƙanin Dogo Mai Salati, wanda aka gudanar a Masallacin Juma’a na Ja’en, Kano.

‘Yan uwa da abokan arziki sun halarta kuma sun yi addu’a da fatan alheri ga Dogon Magayaƙin Kano, Umar Idris Abba.

“Allah Ta’ala Ya sanya alheri, Ya ba da zaman lafiya. Allah Ya kawo na ‘yan baya albarkacin Annabi Muhammadu (saw),” kamar yadda suka ambata.

Previous Post

KAMUN LUDAYIN JEMAGE

Next Post

₦8000 Ba Za Ta Sayi Tiyar Masara 10 Ba – Sarkin Samarin Galadima

Related Posts

Masarautar Katsina Ta Karrama Dakta Haruna Maiwada
Sarauta

Masarautar Katsina Ta Karrama Dakta Haruna Maiwada

September 27, 2026
Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina
Sarauta

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

August 10, 2026
Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa
Sarauta

Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa

October 26, 2025
Next Post
₦8000 Ba Za Ta Sayi Tiyar Masara 10 Ba – Sarkin Samarin Galadima

₦8000 Ba Za Ta Sayi Tiyar Masara 10 Ba - Sarkin Samarin Galadima

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Governor Radda Swears In New Permanent Secretaries

Governor Radda Swears In New Permanent Secretaries

August 6, 2026
Nasiharmu Ta Yau Alhamis (01)

Nasiharmu Ta Yau Alhamis (01)

September 24, 2026
KWANAN WATAN HIJIRIYYA A YAU LITININ

KWANAN WATAN HIJIRIYYA A YAU LITININ

February 2, 2026
The Bloomsbury Handbook of Muslims and Popular Culture: An Endorsement

The Bloomsbury Handbook of Muslims and Popular Culture: An Endorsement

October 19, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne
  • NASIHARMU TA YAU (18)
  • Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
NASIHARMU TA YAU (18)

NASIHARMU TA YAU (18)

October 11, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.