• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, June 19, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Nishadi

Ali Nuhu Ya Shiga Rukunin Fitattun Taurarin Fim 100 Na Afirka

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 9, 2023
in Nishadi
0
Ali Nuhu Ya Shiga Rukunin Fitattun Taurarin Fim 100 Na Afirka
17
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Ali Nuhu Ya Shiga Rukunin Fitattun Taurarin Fim 100 Na Afirka

Related posts

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

February 15, 2026
Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

December 27, 2025

Wata cibiya mai suna Ranks Africa Top ta bayyana sunan shahararren ɗan fim ɗin Hausa, Ali Nuhu a ɗaya daga cikin fitattun ‘yan fim 100 mafi shahara a nahiyar Afirka a bana (2023).

Cibiyar, wacce ta ce tana kula tare da tantance irin waɗannan shahararrun ‘yan fim na Afrika ne, domin bunƙasa al’adun nahiyar da ci gaban al’umarta, tana gudanar da wannan tsari ne a kowace shekara.

“Mun zaɓi Ali Nuhu ne a matsayinsa na Fitacce a Afrika a fannin fitowa a finafinai da kuma yadda shi kansa yake shiryawa,” kamar yadda sanarwa daga cibiyar ta bayyana.

Ali Nuhu dai ya yi fice a fitowa cikin finafinan Hausa da ma na Ingilishi, da suka haɗa da Alaƙa, Shanty Town da kuma wani fim da yanzu haka tashar Netflix ke haskawa, mai suna The Plan.

Previous Post

Jihar Katsina Na Fuskantar Barazanar Ambaliya A Daminar Bana

Next Post

Yau Ne Maulidin Uwa Idris

Related Posts

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?
Nishadi

TSAKANIN ALI JITA DA SOJABOY: WANE NE YA FI GASKIYA?

February 15, 2026
Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?
Nishadi

Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

December 27, 2025
Burna Boy: Fitaccen Mawaƙin Da Ya Rabauta Da Ni’imar Musulunci
Nishadi

Burna Boy: Fitaccen Mawaƙin Da Ya Rabauta Da Ni’imar Musulunci

November 5, 2025
Next Post
Yau Ne Maulidin Uwa Idris

Yau Ne Maulidin Uwa Idris

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Towards Nigeria 2027: Major Gladiators’ Prospects and Challenges

Towards Nigeria 2027: Major Gladiators’ Prospects and Challenges

March 27, 2025
CREATION OF NEW STATES IN NIGERIA: Between Political Deception and National Development

CREATION OF NEW STATES IN NIGERIA: Between Political Deception and National Development

July 30, 2025
Gidauniyar Bukar Usman Ta Tallafa Wa Hausawan Togo Da Littattafan Hausa

Gidauniyar Bukar Usman Ta Tallafa Wa Hausawan Togo Da Littattafan Hausa

August 2, 2023
₦16,000 Za Mu Sayar Da Taki A Jigawa – Gwamna Namadi

₦16,000 Za Mu Sayar Da Taki A Jigawa – Gwamna Namadi

July 26, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Dr. Bukar Usman Reviews Historical Book on the Lassa Community
  • Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya
  • Taɓarɓarewar Tsaro A Najeriya: Janar Buratai Ya Buƙaci A Ɗauki Matakan Gaugawa

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Dr. Bukar Usman Reviews Historical Book on the Lassa Community

Dr. Bukar Usman Reviews Historical Book on the Lassa Community

June 19, 2026
Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya

Jaafar Jaafar Ya Buɗe Idanun ‘Yan Kwankwasiyya

June 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.