• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Sufeto-Janar Ya Ƙuduri Sauya Halayen ‘Yan Sanda

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 1, 2023
in Labarai
0
Sufeto-Janar Ya Ƙuduri Sauya Halayen ‘Yan Sanda

Sufeto-Janar Adeolu

34
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Sufeto-Janar na ‘Yan Sandan Najeriya na riƙon ƙwarya, Olukayode Adeolu Egbetokun ya bayyana cewa ya shirya tsaf a ƙudurinsa na kawo canje-canje da za su sauya fasalin aikin ‘yan sanda da na jami’ai, yadda zai dace da zamani da ƙwarewa.

Related posts

IBB: Kai Babban Ɗan Kishin Ƙasa Ne

IBB: Kai Babban Ɗan Kishin Ƙasa Ne

August 17, 2026
Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

August 13, 2026

A cewar Kakakin Rundunar ta ‘yan sanda, CSP Olumuyiwa Adejobi, Sufeto-Janar ɗin tuni ya samar da daftarin da zai samar da sauye-sauyen da ake buƙata, musamman ta fuskar ba da horo a makarantun ‘yan sanda bisa manhaja mai dacewa, wacce za ta sauya halayen jami’an na ‘yan sanda, su zamo masu ƙwarewa a aiki, wanda haka zai samar da aminci da natsuwa tsakaninsu da al’ummar ƙasa.

Ya ce Shugaban na ‘yan sanda tuni ya daɗe da sanin cewa aikin kare doka da samar da tsaro yana tattare da ƙalubale masu yawa, kamar kuma yadda yake da faɗi sosai. Don haka ya ce ba kawai ƙarfi yake buƙata ba, har da hikima, ƙwarewa da kuma sanin ya kamata. Don haka ya ce za a samar da tsarin koyarwa mai inganci a kwalejoji da cibiyoyin horar da jami’an ‘yan sanda, ta yadda jami’an, za su samu sauyin halaye na nagarta, gaskiya da amana da kiyaye ‘yancin ɗan Adam, a yayin gudanar da aikinsu ga al’ummar ƙasa.

Previous Post

Iyan-tama Ya Ragargaji ‘Yan Kasuwa

Next Post

Tunawa Da Umar Sa’idu Tudunwada

Related Posts

IBB: Kai Babban Ɗan Kishin Ƙasa Ne
Labarai

IBB: Kai Babban Ɗan Kishin Ƙasa Ne

August 17, 2026
Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina
Labarai

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

August 13, 2026
An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci
Labarai

An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci

August 12, 2026
Next Post
Tunawa Da Umar Sa’idu Tudunwada

Tunawa Da Umar Sa'idu Tudunwada

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Ministan Tsaro Janar Christopher Musa: Shawara Da Fatan Alheri

Ministan Tsaro Janar Christopher Musa: Shawara Da Fatan Alheri

December 3, 2025
Buhari & Tinubu Era: Lingering Debt, Nigeria’s Woes and the Suffering Masses

Buhari & Tinubu Era: Lingering Debt, Nigeria’s Woes and the Suffering Masses

July 31, 2025

Ɗan Kasuwa Ya Koka Da Rusau A Kano

June 25, 2023
TEARS AND BLOOD

TEARS AND BLOOD

November 4, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon
  • Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

August 23, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.