• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Dokta Ɗanjuma Ya Tallafa Wa Mabuƙata Da Naira Miliyan 22

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 30, 2023
in Labarai
0
Dokta Ɗanjuma Ya Tallafa Wa Mabuƙata Da Naira Miliyan 22

Dokta Ɗanjuma Adamu Dabo

24
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Yaseer Haruna

Attajiri Ɗanjuma Adamu Dabo ya fitar da zunzurutun kuɗi Naira miliyan ashirin da biyu, ya bayar domin a nemi mabuƙata da marayu a raba musu, a dukkan ƙananan hukumomi 20 da ke Jihar Bauchi.

Related posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026

Kamar yadda aka tsara rabon, an zaɓi mabuƙata 100 daga kowace, aka ba kowannensu ₦10,000.

Malam Yaseer Haruna a ɗaya daga cikin waɗanda suka gane wa idonsu yadda rabon ya guda. Ya yi addu’ar Allah Ya ƙara wa dukiyarsa albarka, Ya karɓa masa.

Da yake shaida halin kirkin attajirin, Malam Yaseer ya ce: “Wannan bawan Allah ya taɓa faɗa mana cewa, yana mamakin yadda wai masu harkar addini ba za su yi gidauniya ba har sai lokacin siyasa, don an san ana neman takara; duk wanda aka nemi ya taimaka zai taimaka ko don siyasarsa. Ya ce, hakan naƙasu ne, don haka shi ba zai bayar da komai ba har sai bayan siyasa ta wuce, don shi yardar Allah yake nema.”

Ya ƙara da cewa Dokta Ɗanjuma ya taɓa neman takarar Ɗan Majalisar Dattijai a Shiyyar Bauchi ta Kudu bayan rasuwar Malam Ali Wakili, inda sai da aka shiga kotu. Daga ƙarshe ya haƙura don maslaha.

“Allah Ya karɓa masa, Ya yawaita masu tausayin al’umma irinsa,” in ji Malam Yaseer.

Previous Post

An Kafa Gidauniyar Danbarno

Next Post

Huɗubar Limamin Masallacin Eriya Malumfashi

Related Posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda
Labarai

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)
Labarai

Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)

August 31, 2026
Next Post
Huɗubar Limamin Masallacin Eriya Malumfashi

Huɗubar Limamin Masallacin Eriya Malumfashi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Kwamishina Saulawa Jajirtacce Ne – Dr. Bala Nuhu

Kwamishina Saulawa Jajirtacce Ne – Dr. Bala Nuhu

August 10, 2023
AN Open Letter to Senator Ahmad Babba Kaita

AN Open Letter to Senator Ahmad Babba Kaita

September 3, 2026
Wawason Dukiyar Al’umma: Gwamnatin Zamfara Ta Nemi Ba’asin Tsohon Gwamna Matawalle

Wawason Dukiyar Al’umma: Gwamnatin Zamfara Ta Nemi Ba’asin Tsohon Gwamna Matawalle

June 3, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.