• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Ɗalibi Ɗan Najeriya Ya Mutu A Yayin Faɗa A Amurka

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 29, 2023
in Labarai
0
Ɗalibi Ɗan Najeriya Ya Mutu A Yayin Faɗa A Amurka

Marigayi Ifeanyi Chukwu

26
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Rohoton Waje

Wani ɗalibi ɗan Najeriya mai suna Ifeanyi Chukwu Osike, ɗan shekara 28 ya gamu da ajalinsa a yayin faɗa da wani da ba a tantance sunansa ba a birnin Toronto na Amurka.

Related posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026

Sufeton ‘yan sanda, Jeff Banglid ya shaida wa ‘yan jarida cewa al’amarin ya faru ne a ranar Lahadin da ta gabata. Ya ce faɗa ne ya ɓarke tsakanin marigayin da wani, a Unguwar Eglinton, a titin Brimley, a birnin Toronto da misalin ƙarfe 7 na marece.

‘Yan Sandan sun yi ƙoƙarin kai ɗalibin asibiti, inda ya mutu a kan hanya, a sakamakon raunin da ya samu. An yi zargin cewa makami abokin faɗan nasa ya daɓa masa.

Majiyar Taskar Gizago ta samu rahoton cewa a yanzu haka ‘yan sanda na farautar abokin faɗan ɗalibi Ifeanyi kuma za su gurfanar da shi gaban kotu domin tuhumar laifin kisan kai.

Previous Post

Ali Nuhu Sarki A Kannywood

Next Post

Kishin Ƙasa Ne Tubalin Farko Na Gina Rayuwar Al’umma (2)

Related Posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda
Labarai

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)
Labarai

Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)

August 31, 2026
Next Post
Kishin Ƙasa Ne Tubalin Farko Na Gina Rayuwar Al’umma (2)

Kishin Ƙasa Ne Tubalin Farko Na Gina Rayuwar Al'umma (2)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Governor Dikko Flags Off Construction, Expansion of 3-Kilometre Mashi Township Road

Governor Dikko Flags Off Construction, Expansion of 3-Kilometre Mashi Township Road

August 5, 2026
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)

January 21, 2026
RAMADAN KARIM: 04-1447

RAMADAN KARIM: 04-1447

February 21, 2026
HAWAYE DON AFIRKA

HAWAYE DON AFIRKA

August 16, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.