• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, July 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Johann Ya Doke Dangote: Shi Ne Ya Fi Kowa Kuɗi A Afirka

Yana Da Dala Biliyan 12

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 21, 2023
in Babban Labari
0
Johann Ya Doke Dangote: Shi Ne Ya Fi Kowa Kuɗi A Afirka
40
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

July 15, 2026
Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

July 11, 2026

Mujallar Forbes ta bayyana cewa a yanzu attajirin ɗan kasuwa, Johann Rupert, shi ne ya fi kowa kuɗi a Nahiyar Afirka. Ya doke attajirin ɗan kasuwa ɗan Najeriya, Alhaji Aliko Ɗangote, wanda ke rike da Kambin a baya.

Rupert babban ɗan kasuwa ne ɗan ƙasar Afirka ta Kudu. Ya ƙware sosai wajen zuba hannun jari a kamfanoni. An haife shi a ranar 1 ga Yuni, 1950, shekaru 73 da suka gabata.

Ya halarci Jami’ar Stellenbosche, inda ya karanta Ilimin Tsimi da Tanadi, daga bisani kuma ya karanta Ilimin Shari’a ta Fuskar Harkokin Kamfanoni. A 2008 kuma Jami’ar Nelson Mandela Metropolitan University ta ba shi Digirin Girmamawa.

Attajirin, wanda shi ne Shugaban Rukunin Kamfanonin Campaignie Financiere Richemont. An bayyana cewa mutum ne mai yawan kyauta da gudanar da ayyukan jin ƙai. Haka kuma yana da sha’awar wasannin motsa jiki, musamman ya kan yi ƙwallon golf.

Previous Post

Burina In Shiga Aljanna A Sanadiyyar Waƙa – Alkantamawy

Next Post

Ƙarin Albashi: ‘Yan Siyasa Za Su Fara Girbi Cikin Damina

Related Posts

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista
Babban Labari

Budurwa Mai Aikin Tausa Ta Mutu A Gidan Minista

July 15, 2026
Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo
Babban Labari

Jami’an Tsaro Sun Ceto Ɗalibai da Malaman Oyo

July 11, 2026
ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria
Babban Labari

Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa

June 25, 2026
Next Post
Ƙarin Albashi: ‘Yan Siyasa Za Su Fara Girbi Cikin Damina

Ƙarin Albashi: 'Yan Siyasa Za Su Fara Girbi Cikin Damina

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Dr. Bukar Usman Builds Unity Among Nigerian Tribes and Cultures

Dr. Bukar Usman Builds Unity Among Nigerian Tribes and Cultures

September 24, 2024
Rushe-Rushe A Kano Babu Kangado

Rushe-Rushe A Kano Babu Kangado

June 7, 2023
LITTAFIN YAMTARAWALA: Babban Jigon Farfaɗo Da Tarihi Ne – Henry Akubuiro

LITTAFIN YAMTARAWALA: Babban Jigon Farfaɗo Da Tarihi Ne – Henry Akubuiro

September 6, 2023
RAMADAN KARIM: 13-1447

RAMADAN KARIM: 13-1447

March 2, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
  • Saƙon Godiya Da Bangajiya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.