• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, September 15, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Tinubu Ya Ba Nuhu Ribadu Muƙami

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 15, 2023
in Labarai
0
Tinubu Ya Ba Nuhu Ribadu Muƙami

Malam Nuhu Ribaɗu

23
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

A yau Alhamis, Shugaban Ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince da naɗin Malam Nuhu Ribaɗu a matsayin Mai Ba Da Shawara Ga Shugaban Ƙasa Kan Al’amuran Tsaro.

Related posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026

Malam Nuhu, wanda shi ne tsohon Shugaban Hukumar Yaƙi Da Almundahana (EFCC), an ambata naɗin nasa ne tare da wasu mutanen da su ma aka naɗa a mabambantan muƙamai.

Waɗanda aka naɗa sun haɗa da Dele Alake, a matsayin Mai Ba Da Shawara A Kan Ayyuka Na Musamman da Ya’u Darazo, A Kan Al’amuran Siyasa da Wale Edun, Kan Harkokin Kuɗi.

Sauran sun haɗa da Zachaeus Adedeji, Mai Ba Da Shawara Ƙan Al’amuran Kuɗin Shiga da John Ugochukwu Uwajumogu, A Fannin Masana’antu, Kasuwanci da Zaka Hannun Jari. Sai kuma Uwargida Salma Ibrahim Anas, wacce aka naɗa Mai Ba Da Shawara Kan Al’amuran Lafiya.

Previous Post

Rusau A Kano: Ja’afar-Ja’afar Ya Soki Rusa Hasumiyar Algaita

Next Post

Huɗubar Jumu’a Daga Limamin Masallacin Eriya Malumfashi

Related Posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda
Labarai

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)
Labarai

Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)

August 31, 2026
Next Post
Huɗubar Jumu’a Daga Limamin Masallacin Eriya Malumfashi

Huɗubar Jumu'a Daga Limamin Masallacin Eriya Malumfashi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

A Yayin Da Taron Katsina Facebook Connect Ke Ƙaratowa

A Yayin Da Taron Katsina Facebook Connect Ke Ƙaratowa

October 25, 2025
Governor Radda Swears In New Permanent Secretaries

Governor Radda Swears In New Permanent Secretaries

August 6, 2026
TARON JIGAJIGAN KATSINA ALHERI NE

TARON JIGAJIGAN KATSINA ALHERI NE

September 16, 2025
MUHAMMADU (SAW)

MUHAMMADU (SAW)

October 3, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
  • ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
  • SUNANTA UMMU-KHULSUM

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.