• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, July 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Rusau A Kano: Ba A Gyara Kuskure Da Kuskure

Shugabanci Sai Da Adalci Ga Kowa

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 11, 2023
in Gizago
0
Rusau A Kano: Ba A Gyara Kuskure Da Kuskure
40
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Sharif Almuhajir

Jiya na bi gefen filin Idi, na ga plazar wani aboki na tayi kaca-kaca da aikin barayi ma su dibar ganima a Kano, na tabbata ya yi hasara ta fi miliyan 300 a rushe-rushen nan da ake yi da sunan gyara, kuma na ga yadda mutane suka shiga shagunan mutane suka balle kofofi suka yi musu sata ta wilaknci, gaskiya har sai da hawaye ya fito daga ido na. Har sai da na ce a zuciya ta, Wai shin garin babu jami’an tsaro ne?

Related posts

Saƙon Godiya Da Bangajiya

Saƙon Godiya Da Bangajiya

July 22, 2026
MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

July 21, 2026

Haba jama’ah, ita Gonnati fa ta kowace da wanda suka zabe ta da wanda ba su zabe ta ba, da zarar ka zama Gomna shikenan kowa ya zama na ka. Na dauka ko da a wata kasa ne aka cutar da mutanen Kano haka, Gomnan Kano ne ya kamata ya bi ma su hakkin su, to tayaya zai yi haka da kan shi da umarnin shi. Kwankwaso ne fa ke zuwa har Lagos kwato hakkin mutanen Arewa, tayaya zai yarda ayi haka a Kano?

Mu dauka cewa tsohon Gomna bai kyauta ba kuma ya yaudare su, shi kuma yanzu me yake yi kenan taimakon su? Kuma ma shin akwai wata doka da ta hana Gomna tasarrufi da filayen hukuma ne a duk inda suke, ina dokar ta ke, a kawo ta mu ganta. Menene laifin mutumin da ya yi abunda Gomna ya gaya ma shi.

In dai ka yarda cewa ya wajaba ayi maka biyayya saboda kai Gomna ne, to bai kamata ka ga laifin wadanda suka yiwa wani Gomnan biyayya ba, har ka yi musu mummunan hukunci irin haka ba. Ina laifin ka ware wani fili mai girma, ka ba su kace ga inda na ke so ku zo ku zauna, kafin ka fara tunanin rushe mu su dukiya? Wannan ba daidai ba ne, wannan kuskure.

Ni dai a matsayin danAdam wallahi zuciya ta ta gamsu cewa wannan abun ba daidai bane kuma ba adalci ba ne, kuma na kasa yin shiru saboda tsoron zagi ko cin mutumci, ko saboda kusancin da ke tsakanin mu da wasu mukarrabai, saboda gaskiya na ga cutar da mutane karara wadanda zahirin gaskiya ba su yi wani laifi ba. Sannan saboda me zan yi farin ciki da hasarar da ta samu wani, me ya faru, me ya tare mun?

__

Dokta Sharif Malami ne a Jami’ar Jihar Yobe.

—

Previous Post

Mai Waƙar Baba Zai Daɗa Aure Ya Rasu

Next Post

Ranar Dimokuraɗiyya: Mu Jajirce Wajen Gina Ƙasa – MD Abubakar

Related Posts

Saƙon Godiya Da Bangajiya
Gizago

Saƙon Godiya Da Bangajiya

July 22, 2026
MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana
Gizago

MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

July 21, 2026
Tsakanin Gwamna Bago Da Wasu Malamai…
Gizago

Tsakanin Gwamna Bago Da Wasu Malamai…

July 21, 2026
Next Post
Ranar Dimokuraɗiyya: Mu Jajirce Wajen Gina Ƙasa – MD Abubakar

Ranar Dimokuraɗiyya: Mu Jajirce Wajen Gina Ƙasa - MD Abubakar

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

NIJER DA ECOWAS DA NIGERIA: Wani Nazari Na Musamman

NIJER DA ECOWAS DA NIGERIA: Wani Nazari Na Musamman

August 13, 2023
Sasanci Da ‘Yan Bindiga: A Sake Duba Lamarin Nan A Tsanaki

Sasanci Da ‘Yan Bindiga: A Sake Duba Lamarin Nan A Tsanaki

October 13, 2025
An Karrama Bagizage Barista Kabir Mantissa

An Karrama Bagizage Barista Kabir Mantissa

July 10, 2023
KHALID IMAM: Tattaunawa Da Marubuci Mai Hannu Da Yawa

KHALID IMAM: Tattaunawa Da Marubuci Mai Hannu Da Yawa

October 15, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai to Marry Off His Daughter Today
  • Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya
  • Saƙon Godiya Da Bangajiya

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

General Buratai to Marry Off His Daughter Today

July 25, 2026
Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

Siyasar Gombe Ta Kacame Tsakanin Pantami Da Gwamna Yahaya

July 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.