• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, May 31, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Shanshani

Da Sun Ce Tsohon Nan Auduga Ne

Shanshani Na Tsokana

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 17, 2023
in Shanshani
0
Da Sun Ce Tsohon Nan Auduga Ne
53
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Shanshani

Yau dai ni Shanshani na wayi gari da tsokana. Tsokana mana ga ɗaukacin mutanen da a can baya suka dame mu da cancakwaiwa da kwarmato game da wannan ɗan taliki da Maliki Yaumiddin Ya kaddara shi ne Shugaban Ƙasa.

Related posts

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

December 22, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023

Dole ne yau in tsokane ku, domin kuwa a nan zan iya tunawa, lokacin da ake tsaka da kamfen, tun ma kafin a kai ga zaɓen fidda gwani, kuma yi ta sakin baki kuna ɓarin zantukan guguwa.

Nan na ji wasu suna cewa ai mutumin laɗifi ne, ai tsoho ne, ya yi taushi kamar kaɗar auduga, ai kyarma yake…yen yen yen!

Abin mamaki, wai har ma da wasu”malaman addini” aka riƙa tafka wannan katoɓara. Nan na ji wasu na cewa, ai mutumin gawa ce da ke jiran rami. Ai wannan karkarwa yake, ba zai iya tsayuwa ba, ba zai iya saka hannu ga takarda ba…da sauran zantukan wofi.

Abin ikon Allah, yau gari ya waye, mutumin da kuke kyara da yi wa yarfe, shi ne Shugaban Ƙasa. Kuma kamar da ƙasa, wai in ji mai ciwon ido, ga shi nan sai ɓaro aiki yake yi.

Yau an wayi gari tsoho ya zama ƙaƙƙarfa ku kuma kun zama tuɓus-lakwaf! E, mana, haka Allah Ke nasa iko!

Daga naku Shanshani Mai Ƙafar Yawo, Aminin Gizago, Na Dodorido Uban Dodanni!

Previous Post

Huɗubar Jumu’a Daga Limamin Masallacin Eriya Malumfashi

Next Post

Gwamnatin Kano: Rushe Gidajen Mutane Zalunci Ne

Related Posts

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU
Shanshani

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

December 22, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE
Shanshani

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE
Shanshani

KAMUN LADUYIN JEMAGE (19-08-2023)

August 20, 2023
Next Post
Gwamnatin Kano: Rushe Gidajen Mutane Zalunci Ne

Gwamnatin Kano: Rushe Gidajen Mutane Zalunci Ne

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

A Review of Boko Haram and other Security Challenges in Nigeria

A Review of Boko Haram and other Security Challenges in Nigeria

April 20, 2024
Sheikh Mutawakkil Mustapha Ya Zama Alƙalin Kotun Shari’a ta Ɗaukaka Ƙara ta Jihar Katsina

Sheikh Mutawakkil Mustapha Ya Zama Alƙalin Kotun Shari’a ta Ɗaukaka Ƙara ta Jihar Katsina

February 13, 2026
Marubutan Hausa Na Buƙatar Haɗin Kai – Zakariyya Haruna

Marubutan Hausa Na Buƙatar Haɗin Kai – Zakariyya Haruna

June 30, 2023
BUNKASA TATTALIN ARZIKIN NAJERIYA: Tsakanin Dangote Da Gwamnatin Tarayya

BUNKASA TATTALIN ARZIKIN NAJERIYA: Tsakanin Dangote Da Gwamnatin Tarayya

July 31, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • POSITIVE COMRADE
  • BUKAR USMAN: The Human Library
  • Sule Lamido’s Theme of Authenticity

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

POSITIVE COMRADE

POSITIVE COMRADE

May 20, 2026
BUKAR USMAN: The Human Library

BUKAR USMAN: The Human Library

May 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.