• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, June 9, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Malam Nasir El-Rufa’i: Guga Sha Kwaramniya

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 10, 2023
in Gizago
0
Malam Nasir El-Rufa’i: Guga Sha Kwaramniya

Malam Nasir El-Rufa'i

26
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Yakubu Muhammad Rigasa

Idan akwai wanda ke shan guduma daga ɓangarori mabanbanta, to Mallam Nasir El-Rufai ne. Kowa da irin kallon da ya ke masa.

Related posts

Illolin Yaɗa Hotuna Da Bidiyon Aika-Aikar ‘Yan Ta’addar Daji

Illolin Yaɗa Hotuna Da Bidiyon Aika-Aikar ‘Yan Ta’addar Daji

June 7, 2026
Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi

April 20, 2026

‘Yan Kudancin Kaduna da Kudancin Najeriya na mai kallon mai tsattsauran ra’ayin addinin Musulunci saboda shi ya soma assasa mulkin Muslim-Muslim a jihar Kaduna.

Kwatsam! Kuma sai ga shi wasu ‘yan uwanshi Musulmi daga jiharshi ta Kadunan na masa kallon wanda ya yi yunƙurin rusa Musuluncin ma gaba ɗaya a lokacin da yake mulki.

Duk waɗannan ɓangarori biyu idan ka tambaye su, za ka ji babu wanda ke da wata ƙwaƙƙwarar hujja a kan abin da yake jinginawa Mallam Nasir illa dai wane-ya-ji-ga-wane.

Ta yaya mutum zai zama mai kishin addini sannan kuma mai son rusa wannan addinin dai, duka a lokaci guda? Dole ya zama ko dai duka biyun ba gaskiya su ka faɗa ba, ko kuma aƙalla ɗaya daga cikin su abin da ya ke iƙirarin ba haka ba ne.

Ni kuwa irin kallon da nake masa shi ne, mutum ne wanda ke dagewa wajen cimma duk wata manufa da yakewa kallon alheri ce ga al’umma, to fa zai sanya ta a gaba ko da kuwa zai saɓa ma waɗansu akan hanyar shi ta kai wa ga cimma wannan burin. Sannan kuma abu ɗaya dai da na tabbatar babu wanda ya isa ya musa shi ne, Mallam ya yi aikin da ba a sami wani gwamna kafin shi da ya yi wa Jihar Kaduna irin wannan aikin ba.

Kai wane irin kallo ka ke wa Mallam Nasir El-Rufai?

—

Malam Yakubu Rigasa, mai sharhi ne kan al’amuran yau da kullum!

Previous Post

Saura Ƙiris Kwankwaso Da Ganduje Su Dambace A Gaban Tinubu

Next Post

Mai Waƙar Baba Zai Daɗa Aure Ya Rasu

Related Posts

Illolin Yaɗa Hotuna Da Bidiyon Aika-Aikar ‘Yan Ta’addar Daji
Gizago

Illolin Yaɗa Hotuna Da Bidiyon Aika-Aikar ‘Yan Ta’addar Daji

June 7, 2026
Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi
Gizago

Rantsuwa Da Ƙur’ani: Martani Ga Shugaban Hausawan Bogi

April 20, 2026
Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa
Gizago

Malam Nasir El-Rufa’i Da Ƙalubalen Rayuwa

April 16, 2026
Next Post
Mai Waƙar Baba Zai Daɗa Aure Ya Rasu

Mai Waƙar Baba Zai Daɗa Aure Ya Rasu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

SASSANYAN AMINCI (6)

SASSANYAN AMINCI (6)

September 13, 2025
LITTAFIN YAMTARAWALA: Babban Jigon Farfaɗo Da Tarihi Ne – Henry Akubuiro

LITTAFIN YAMTARAWALA: Babban Jigon Farfaɗo Da Tarihi Ne – Henry Akubuiro

September 6, 2023
Yadda Bikin Ƙaddamar da littafin SIRRIN MACE MUSULMA Ya Gudana A Kabo

Yadda Bikin Ƙaddamar da littafin SIRRIN MACE MUSULMA Ya Gudana A Kabo

May 29, 2025
Rasheedah Tana Wa Al’umma Barka Da Sallah

Rasheedah Tana Wa Al’umma Barka Da Sallah

June 29, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido
  • Illolin Yaɗa Hotuna Da Bidiyon Aika-Aikar ‘Yan Ta’addar Daji
  • Wasu Daga Manyan Ayyukan Sardauna Ga Al’ummar Arewa (1954-1966)

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido

Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido

June 8, 2026
Illolin Yaɗa Hotuna Da Bidiyon Aika-Aikar ‘Yan Ta’addar Daji

Illolin Yaɗa Hotuna Da Bidiyon Aika-Aikar ‘Yan Ta’addar Daji

June 7, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.