• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Shanshani

Saura Ƙiris Kwankwaso Da Ganduje Su Dambace A Gaban Tinubu

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 10, 2023
in Shanshani
0
Saura Ƙiris Kwankwaso Da Ganduje Su Dambace A Gaban Tinubu
102
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Shanshani

Jiya ina kallon talabijin, na murɗo tashar Channels sai na ga ana tattaunawa da tsohon Gwamnan Jihar Kano, Umar Abdullahi Ganduje.

Related posts

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

December 22, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023

Daga yadda na ga Ganduje na kumfar baki, fuskarsa murtuk kamar kunun kanwa, nan na tabbatar da cewa lallai akwai matsala.

Yalai kuwa ashe hasashena ya tabbata gaskiya, domin kuwa ashe tsohon ubangidansa ne, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya harzuƙa shi. Domin kuwa rahotanni sun tabbatar da cewa ya gana da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmad Tinubu a gidan gwamnati.

Wata tambaya da ɗan jarida ya yi wa Ganduje ita ce: “Shin me za ka ce dangane da ziyarar Kwankwaso ga Tinubu?” Inda ya amsa cikin fushi, kamar zai kai naushi, yana cewa:

“Ai na san yana cikin Bila (Kwankwaso), sai dai Allah Ya so shi ba mu haɗu ba, domin lallai da mun haɗu, da na falla masa mari!”

Ni kuwa dariya ta cika mani ciki, na ce: Wai, ai kuwa da an ga teburin giwa. Yaya za mu ga Kwankwaso da Ganduje suna asaƙala a gaban Tinubu? Wannan shi ne turnuƙu faɗan ibilisai, yaro bai gani ba balle ya raba!

Previous Post

SHUGABA TINUBU YA DAKATAR DA GWAMNAN CBN EMEFIELE

Next Post

Malam Nasir El-Rufa’i: Guga Sha Kwaramniya

Related Posts

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU
Shanshani

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

December 22, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE
Shanshani

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE
Shanshani

KAMUN LADUYIN JEMAGE (19-08-2023)

August 20, 2023
Next Post
Malam Nasir El-Rufa’i: Guga Sha Kwaramniya

Malam Nasir El-Rufa'i: Guga Sha Kwaramniya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

SASSANYAN AMINCI (5)

SASSANYAN AMINCI (5)

September 12, 2025
Literature in Northern Nigeria: Past, Present and the Future

Literature in Northern Nigeria: Past, Present and the Future

November 2, 2023
Dharmendra: Ta’aziyyar Bankwana Da Mashahurin Afto

Dharmendra: Ta’aziyyar Bankwana Da Mashahurin Afto

November 25, 2025
NOMA YANKE TALAUCI: Ku Zo Mu Ziyarci Lungu Da Saƙon Gonar Ɗankano

NOMA YANKE TALAUCI: Ku Zo Mu Ziyarci Lungu Da Saƙon Gonar Ɗankano

August 22, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.