• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

GIZAGAWAN NAJERIYA Sun Yi Wa ‘Dan Uwansu Alkotonawi Gangamin Addu’a

webmaster by webmaster
May 29, 2023
in Gizago
0
GIZAGAWAN NAJERIYA Sun Yi Wa ‘Dan Uwansu Alkotonawi Gangamin Addu’a
29
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

A kwanakin baya ne membobin ƙungiyar sada zumunta da taimakon juna ta GIZAGON NAJERIYA, a ƙarƙashin jagorancin shugabanta na ƙasa, Malam Muhammad Kabir Adam Gombe ta ziyarci ɗaya daga membobinta da ke fama da rashin lafiya, inda ta ƙaddamar da gangamin addu’a, domin Allah Ya ba shi lafiya.

Majinyacin, Malam Abdullahi Alkotonawi, wanda ke fama da lalurar hawan jini, ya samu ziyartar Gizagawan ne a gidansa da ke Unguwar Ja’en, Ƙaramar Hukumar Gwale, Jihar Kano a ranar Lahadi (14-05-2023).

Related posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026

“Isar ayarin Gizagawan ke da wuya sai majinyanci Malam Abdullahi ya fashe da kuka saboda shauƙi da jin daɗin ganin ‘yan uwa. Daga nan sauran ‘yan uwa Gizagawa su ma suka fara zubar da hawaye.” Inji Shugaba Muhammad Kabir.

Daga nan aka shiga ruwan addu’o’i kuma daga ƙarshe ƙungiyar ta miƙa masa tallafin Naira 128,000, da ɗaukacin Gizagawa suka tattara domin rage masa ɗawainiyar magani.

Majinyacin, wanda mutum ne mai ƙoƙarin zumunci, ya yi godiya sosai da wannan kulawa, haka shi ma ƙanensa, Malam Yahaya, inda suka yi addu’ar Allah Ya bar zumunci.

Haka kuma ayarin na Gizagawa ya kai wata ziyarar ta dubiya ga Ma’ajin Ƙungiyar Gizago na ƙasa, Malam Kabiru Ghali Abban Saudat, wanda shi ma ya sha jinya kwanakin baya.

Daga ƙarshe shugaban na Gizagawan Najeriya ya rufe ziyarar da cewa, “ina miƙa godiya ga waɗanda suka taimaka da lokacinsu, kuɗinsu, addu’o’i da jikinsu har wannan tallafi ya kammala. Allah Ya saka kowa da alheri.”

Previous Post

Shin Ka Kuwa Kalli Fim Ɗin The Lord of the Ring

Next Post

Soyayya: Yadda Wata Budurwa Ta Samu Mijin Kirki

Related Posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Next Post
Soyayya: Yadda Wata Budurwa Ta Samu Mijin Kirki

Soyayya: Yadda Wata Budurwa Ta Samu Mijin Kirki

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Ibtila’in Ambaliya Ya Cinye Mace Da Goyonta A Zariya

Ibtila’in Ambaliya Ya Cinye Mace Da Goyonta A Zariya

September 10, 2025
An Ƙarfafa Ƙawance Tsakanin Jigawa Da Zinder

An Ƙarfafa Ƙawance Tsakanin Jigawa Da Zinder

June 9, 2023
KWANKWASO BAI CIKIN WAƊANDA SUKA KAFA APC

KWANKWASO BAI CIKIN WAƊANDA SUKA KAFA APC

September 22, 2025
Littafin Tunawa Da Ɗanbarno: Ana Gayyatar Marubuta

Littafin Tunawa Da Ɗanbarno: Ana Gayyatar Marubuta

July 3, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.