• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

Daura Gidan Tarihin Hausa

ADABI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 30, 2025
in Adabi
0
Daura Gidan Tarihin Hausa

A dama, Bashir Yahuza Malumfashi, yayin da yake mika kwarin littafinsa mai taken GALADIMA ga Wakilin Tarihin Masarautar Daura, Alhaji Abubakar Magaji

52
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daura Gidan Tarihin Hausa

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

August 22, 2026
Malam Ɗan Masani

Malam Ɗan Masani

August 20, 2026
Tabarma (30-10-2025)


                             •••••••
A ranar Talata da ta gabata 06-05-1447 (Hijiriyya), 28-10-2025 (Miladiyya), na ziyarci birnin Daura saboda binciken wani bayani da ya shafi tarihi.

Na gana da mutumin kirki, rumbun tarihin Daura da ma sauran ƙasashen Hausa. Babu shakka Wakilin Tarihin Masarautar Daura, Alhaji Abubakar Magaji ya ƙoshi da ilimin tarihi. Ya kyautata mani kuma na samu cikakken bayanin buƙatar da ta kai ni Daura. Allah ya saka da alheri.

A wannan ziyara, na sake jaddada zumunci da abokan arziƙi, waɗanda suka haɗa da Sarkin Labaran Masarautar Daura, Alhaji Usman Ibrahim Yaro, wanda dama muka daɗe da zumunci, musamman kasancewar mahaifinsa, Alhaji Ibrahim Yaro, ɗaya ne daga cikin iyayen Ƙungiyar Gizago ta Najeriya (Allah ya ji ƙan shi da rahama).

Haka kuma na jaddada zumunci da Alhaji Yawale Musa Kallah, wanda shi ma mutumin kirki ne mai zumunci, wanda muka jima tare, musamman albarkacin Janar Muhammadu Buhari. Haka nan kuma, na yi zumunci da mutumin kirki, Malam Magaji Daura, wanda shi ma Bagizage ne jajirtacce kuma mai kyautata wa zumunta. Babu shakka sun yi ɗawainiya da ni. Allah ya saka masu da mafificin alheri, albarkacin zumunci da zumunta.
_______________

Previous Post

Jinjina Da Yabo Ga Nagartaccen Shugaba: Malam Labiru Musa Ƙafur, mni

Next Post

Aure Sunnar Manzo (saw): Isma’il Angon A’isha

Related Posts

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon
Adabi

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

August 22, 2026
Malam Ɗan Masani
Adabi

Malam Ɗan Masani

August 20, 2026
Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage
Adabi

Nazari Da Sharhin Littafin Tarihin Garin Lassa

July 18, 2026
Next Post
Aure Sunnar Manzo (saw): Isma’il Angon A’isha

Aure Sunnar Manzo (saw): Isma'il Angon A'isha

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Harkokin Adabi A Arewacin Najeriya: Jiya, Yau Da Gobe

Harkokin Adabi A Arewacin Najeriya: Jiya, Yau Da Gobe

November 10, 2023
MAGAJI GALADIMA: Yau Ne Maulidin Magayaƙin Kano

MAGAJI GALADIMA: Yau Ne Maulidin Magayaƙin Kano

September 29, 2023
Sufeto-Janar Ya Ƙuduri Sauya Halayen ‘Yan Sanda

Sufeto-Janar Ya Ƙuduri Sauya Halayen ‘Yan Sanda

July 1, 2023
The Bloomsbury Handbook of Muslims and Popular Culture: An Endorsement

The Bloomsbury Handbook of Muslims and Popular Culture: An Endorsement

October 19, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon
  • Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

August 23, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.