• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

TSOKACINMU NA YAU (04)

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 4, 2025
in Gizago
0
TSOKACINMU NA YAU (04)

Tsokacinmu Na Yau (04)

24
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

TSOKACINMU NA YAU (04)

Yau Talata, 04-Ramadan-1446, Hijirar Manzon Allah (saw), wacce ta yi daidai da 04-Maris-2025 Miladiyya.

Related posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026

Ga tsokacinmu na yau:

“Ya ku ‘yan uwa, Allah Ya umurce mu da mu kasance masu haƙuri kuma Ya ce yana tare da masu haƙuri. Haƙuri shi ne juriya da duk wani abu da zai sosai mana rai, ko saboda rashi ko akasin sa.

Ke nan, dai haƙuri wani ƙalubale ne a rayuwarmu. Shi ne tubalin kai wa ga kowace irin nasara.

Masu iya magana sun ce, mai haƙuri shi ke dafa dutse, har ya sha romonsa. Haka kuma sun ce, abin da duk haƙuri bai ba ka ba, to rashin sa ba zai ba ka ba.

Ya Allah, Ka ƙara mana haƙuri da juriyar fuskantar kowane ƙalubale na rayuwa kuma Ka ba mu sakamakon da Kake ba masu haƙuri, duniya da lahira, Amin.”

Allah sa mu dace, Amin.

Mu wuni lafiya.

Naku,

Bashir Yahuza Malumfashi,

Editan Mujallar Taskar Gizago.

Previous Post

TSOKACINMU NA YAU (03)

Next Post

Ƙungiyar CAN Ki Daina Yi Wa Musulmi Kutse – YUSUF Dingyaɗi

Related Posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Next Post
Ƙungiyar CAN Ki Daina Yi Wa Musulmi Kutse – YUSUF Dingyaɗi

Ƙungiyar CAN Ki Daina Yi Wa Musulmi Kutse - YUSUF Dingyaɗi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

URGENT CALL TO NSA – MALAM NUHU RIBADU

URGENT CALL TO NSA – MALAM NUHU RIBADU

June 25, 2025
ZUWA GA MALAM NUHU RIBADU (NSA)

ZUWA GA MALAM NUHU RIBADU (NSA)

July 20, 2024
Taron editoci: Tinubu na so a riƙa yaɗa kyawawan labarai don jawo zuba jari a Nijeriya

Shugaba Tinubu Ya Naɗa Minista Idris Cikin ‘Yan Kwamitin Garambawul

January 16, 2024
Zaɓen gwamna: Mutum 2,318,919 za su yi zaɓe a Imo, 1,833,160 a Kogi, 1,017,613 a Bayelsa, inji INEC

INEC Ta Yi Wa Daraktocin Hukumar Huɗu Ritayar Dole

December 28, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.