• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, May 2, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

SASSANYAN AMINCI (6)

Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 13, 2025
in Adabi
0
SASSANYAN AMINCI (6)

Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi (6)

17
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

SASSANYAN AMINCI (6)

(Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi)

Related posts

Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

April 28, 2026
Littafin Rayuwar Fitacciyar ‘Yar Jarida Jamila Tangaza

Littafin Rayuwar Fitacciyar ‘Yar Jarida Jamila Tangaza

April 11, 2026
Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi (6)

                        _______________
32
Al’umma mun gode Allah,
Mun shaida kai ne Jallah,
Kai ne mai ba da falala,
Kai ne mai kore wahala,
Ka ba mu Manzo babba.

33
Jama’a mu ƙara godiya,
Lallai kam kar mu gajiya,
Dare rana duka safiya,
Mu daddage ba sanya,
Bautar Allah mai Ka’aba.

34
Mu sani mu duk bayi ne,
Na Allah Khaliƙi ne,
Mu mutane har aljanu ne,
Aikinmu yin bauta ne,
Ga Allah ba kankanba.

35
Shi ne mai amsar tuba,
Shi ne kuma ya hana gaba,
Ya haramta aikin tsatsuba,
Har da aikin mai yin zamba,
Gaskiyar zance ba wai ba.

(Za Mu Ci Gaba)
_______________
Akwai bayin Allah da suke taimakawa domin ganin nasarar an wallafa wannan Diwani, saboda ƙaunarsu ga Fiyayyen Halitta. Don haka, muuna addu’a ta musamman ga waɗannan bayin Allah (Masoya Manzon Allah – Saw), da suke taimaka wajen wannan aiki:

1-Alhaji Jibrin Sama’ila (Jibson).
2-Injiniya Muntari Sagir
3-Injiniya Tukur Tingilin.
4-Malam Labiru Musa Ƙafur.
5-Malam Haruna Musa Rugoji.
6-Dr. Aminu Waziri.
7-Abdul’aziz Abdul’aziz
8-Zainab Ahmad Mohammed.

Allah ya saka maku da mafificin alheri, ya ƙara mana ƙaunar Manzonsa (saw), ya sa muna cikin cetonsa, Amin!

GUDUNMOWA:
Haka kuma, ƙofa a buɗe take ga dukkan al’umma masoya Manzon Allah, ga duk mai son saka jarinsa a wannan aiki, domin tarayya cikin lada, sai tuntuɓi Bashir Yahuza Malumfashi a wannan layin waya, kira ko Whattsap: 08065576011

Allah sa mu dace Amin!
_______________

Previous Post

TSAKANIN MALAM PANTAMI DA HASSADAR MALAMAI

Next Post

BATUN SASANCI DA ‘YAN BINDIGA A JIHAR KATSINA

Related Posts

Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana
Adabi

Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

April 28, 2026
Littafin Rayuwar Fitacciyar ‘Yar Jarida Jamila Tangaza
Adabi

Littafin Rayuwar Fitacciyar ‘Yar Jarida Jamila Tangaza

April 11, 2026
FITILAR MATASA – Zannan Galadima (3)
Adabi

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (3)

March 7, 2026
Next Post
BATUN SASANCI DA ‘YAN BINDIGA A JIHAR KATSINA

BATUN SASANCI DA 'YAN BINDIGA A JIHAR KATSINA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

RAMADAN KARIM: 17-1447

RAMADAN KARIM: 17-1447

March 6, 2026
ADADIN KUƊIN DA NAJERIYA ZA TA SAMU IDAN TA CI KOFI A YAU

ADADIN KUƊIN DA NAJERIYA ZA TA SAMU IDAN TA CI KOFI A YAU

February 11, 2024
Yunƙurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (15)

Yunƙurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (15)

March 23, 2026
Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (7)

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (7)

January 9, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana
  • Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (11)
  • General Buratai (A Poem)

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

April 28, 2026
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (11)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (11)

April 27, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.