• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Wednesday, September 23, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

SASSANYAN AMINCI (2)

Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 5, 2025
in Adabi
0
SASSANYAN AMINCI (2)

Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi (2)

32
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

SASSANYAN AMINCI (2)

(Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi)

Related posts

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026
Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Diwanin Bashir Yahuza Malumfashi (2)

__________
12
Yau za ni waiwayi baya,
Sanin asali da sanayya,
Tarihi ba jayayya,
Manzonmu kyan halayya,
Asalinsa bai ɓoye ba.

13
Tushensa Annabi Adamu,
Hauwa’u Sarauniyarmu,
Su ne jigon zuri’armu,
Manzo Muhammadu namu,
Yai gargaɗin hana zamba.

14
Na biyunsu Annabi Shisu,
Sannan akwai Anushu,
Da Ƙinan sanya a cikinsu,
Mahlail, biyar ɗan uwansu,
Tushe na Manzo babba.

15
Sauran akwai su da dama,
Idrisu a hannun dama,
Mutushalih gwarzon fama,
Na tara, Lamak mai girma,
Sun zamani ba wai ba.

16
Annabi Nuhu mun san shi,
Ya sha daga zamaninshi,
Akwai Sam, can bayanshi,
Arfakhshaz yana a sashi,
Kakanni ne ba wai ba.

(Za Mu Ci Gaba)
__________
Akwai bayin Allah da suke taimakawa domin ganin nasarar an wallafa wannan Diwani, saboda ƙaunarsu ga Fiyayyen Halitta. Don haka, muuna addu’a ta musamman ga waɗannan bayin Allah (Masoya Manzon Allah – Saw), da suke taimaka wajen wannan aiki:

1-Alhaji Jibrin Sama’ila (Jibson).
2-Injiniya Tukur Tingilin
3-Malam Labiru Musa Kafur
4-Malam Haruna Musa Rugoji
5-Dr. Aminu Waziri
6-Abdulaziz Abdulaziz
7-Zainab Ahmad Mohammed

Allah ya saka maku da mafificin alheri, ya ƙara mana ƙaunar Manzonsa (saw), ya sa muna cikin cetonsa, Amin!
__________

Previous Post

SASSANYAN AMINCI (1)

Next Post

SASSANYAN AMINCI (3)

Related Posts

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)
Adabi

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026
Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
Adabi

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Alhaji Sule Lamido: Jagoran Talakawa Na Haƙiƙa
Adabi

Alhaji Sule Lamido: Jagoran Talakawa Na Haƙiƙa

August 29, 2026
Next Post
SASSANYAN AMINCI (3)

SASSANYAN AMINCI (3)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

SASSANYAN AMINCI (5)

SASSANYAN AMINCI (5)

September 12, 2025
My Takeaways from IBB’s Autobiography

My Takeaways from IBB’s Autobiography

March 18, 2025
Abin Da Ya Sa Na Naɗa Mataimaka 85 – Ciyaman Mukhtari City

Abin Da Ya Sa Na Naɗa Mataimaka 85 – Ciyaman Mukhtari City

September 18, 2025
THE CONCEPT OF CHRISTIANITY According to Reno Omokri

THE CONCEPT OF CHRISTIANITY According to Reno Omokri

September 23, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.