• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, November 7, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Sinadarin Rayuwa

NASIHARMU TA YAU (45)

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
November 7, 2026
in Sinadarin Rayuwa
0
NASIHARMU TA YAU (45)

Nasiharmu Ta Yau (45)

5
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

NASIHARMU TA YAU (45)

LALLAI NE MU NEMI ILIMI KUMA…

Related posts

NASIHARMU TA YAU (43)

NASIHARMU TA YAU (43)

November 5, 2026
NASIHARMU TA YAU (36)

NASIHARMU TA YAU (36)

October 29, 2026
Nasiharmu Ta Yau (45)

__________
Tabbas, a rayuwar duniya, babu abin da ya kai ilimi – shi ne jagoran dukkan lamurra. Dalili ke nan Manzon Allah (saw) ya umurce mu da cewa lallai ne mu neme shi komai nisan wuri.

A wannan zamani, ko a ɓangaren addini, yadda wasu malamai suke wujijjiga mabiyansu, suna doka su kamar ƙwallo, tabbas akwai buƙatar a zage a nemi sahihin ilimi, domin kauce wa ɓata.

Haka kuma, lamarin bai tsaya ga neman ilimi kaɗai ba. Ya zama wajibi a riƙa aiki da shi. Amfanin ilimi, aiki da shi. Duk ilimin da aka tara kuma aka ƙi aiki da shi yadda ya dace, to ya zama aikin baban giwa (marar amfani).

Ya Allah ka sahale mana samun ilimi mai yawa, mai amfani kuma mai albarka. Amin-Summa-Amin!
___________

Previous Post

Adabi, Tsaron Ƙasa Da Matsayin Najeriya A Duniya

Related Posts

NASIHARMU TA YAU (43)
Sinadarin Rayuwa

NASIHARMU TA YAU (43)

November 5, 2026
NASIHARMU TA YAU (36)
Sinadarin Rayuwa

NASIHARMU TA YAU (36)

October 29, 2026
NASIHARMU TA YAU (33)
Sinadarin Rayuwa

NASIHARMU TA YAU (33)

October 26, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
KAMUN LUDAYIN JEMAGE

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023
RAMADAN KARIM: 16-1447

Injiniya Tukur Hassan Tingilin (1978-2026)

March 5, 2026
One Who Sits Put would Not Know The Town

One Who Sits Put would Not Know The Town

January 4, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • NASIHARMU TA YAU (45)
  • Adabi, Tsaron Ƙasa Da Matsayin Najeriya A Duniya
  • Galadiman Katsina Commends Governor Dikko Radda’s Development Agenda

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

NASIHARMU TA YAU (45)

NASIHARMU TA YAU (45)

November 7, 2026
Adabi, Tsaron Ƙasa Da Matsayin Najeriya A Duniya

Adabi, Tsaron Ƙasa Da Matsayin Najeriya A Duniya

November 6, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.