• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, August 27, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

TSOKACINMU NA YAU (26)

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
March 26, 2025
in Gizago
0
TSOKACINMU NA YAU (26)

TSOKACINMU NA YAU (26)

15
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

TSOKACINMU NA YAU (26)

Yau Laraba, 26-Ramadan-1446, Hijirar Manzon Allah (saw), wacce ta yi daidai da 26-Maris-2025, Miladiyya.

Related posts

Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?

Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?

August 13, 2026

Tsakanin Rarara Da Pantami: Yayin Da Maroƙi Ya Zaci Shi Wani Ƙusa Ne…

August 2, 2026

‘Yan uwa, tsokacinmu na yau, takensa shi ne, ka koyi ɗabi’ar tambaya da ƙwanƙwasa ƙofa a rayuwa.

Ina hikimar haka? A lokacin da kake buƙatar wani abu a rayuwa, lallai ne sai ka tashi tsaye domin neman shi. Wannan abin yana nan a rufe a wani wuri, sai ka ƙwankwasa ƙofar sannan za a buɗe maka kafar shiga, domin ka ɗauko shi.

Ka ƙwanƙwasa ƙofar ƙasa, domin noman abinci, ƙofar makaranta domin neman ilimi, ƙofar kasuwa domin neman kuɗi – haka ma sauran al’amuran rayuwa. Ka sani, zomo ba ya kamuwa daga zaune, in ji masu hikima.

Tambaya kuwa, an ce rabin ilimi ce. Allah Ya faɗa a Alkur’ani, “Ku tambayi masana domin sanin abin da ba ku sani ba.” Da tambaya ne ake sani kuma a ƙaru a rayuwa.

Allah sa mu dace, Amin.
Mu wuni lafiya.

Naku,
Bashir Yahuza Malumfashi,
Editan Mujallar Taskar Gizago.

Previous Post

TSOKACINMU NA YAU (24)

Next Post

Towards Nigeria 2027: Major Gladiators’ Prospects and Challenges

Related Posts

Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?
Gizago

Tsakanin Maza Da Mata Wa Ya Fi Yawa A Duniya?

August 13, 2026

Tsakanin Rarara Da Pantami: Yayin Da Maroƙi Ya Zaci Shi Wani Ƙusa Ne…

August 2, 2026
Ko Yaya Za A Fassara Wannan Kallon?
Gizago

Ko Yaya Za A Fassara Wannan Kallon?

July 30, 2026
Next Post
Towards Nigeria 2027: Major Gladiators’ Prospects and Challenges

Towards Nigeria 2027: Major Gladiators' Prospects and Challenges

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Amana: Ita Ce Sinadarin Tabbatar Da Haɗin Kai, Aminci Da Zaman Lafiya A Najeriya

Amana: Ita Ce Sinadarin Tabbatar Da Haɗin Kai, Aminci Da Zaman Lafiya A Najeriya

August 12, 2023
GWAMNAN JIHAR NIGER YA ƘADDAMAR DA YAƘI DA TSAGERU DA ƁATAGARI

GWAMNAN JIHAR NIGER YA ƘADDAMAR DA YAƘI DA TSAGERU DA ƁATAGARI

April 23, 2025

Huɗubar Jumu’a Daga Limamin Masallacin Unguwar Tumbu-Madallah

July 14, 2023
ƘUNGIYAR HAUSAWA ZALLA: TA INA ZA A FARA KUMA DA WACE MANUFA? (3)

ƘUNGIYAR HAUSAWA ZALLA: TA INA ZA A FARA KUMA DA WACE MANUFA? (3)

May 12, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • ALBARKAR HAUSA
  • Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

ALBARKAR HAUSA

ALBARKAR HAUSA

August 26, 2026
Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.