• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, May 25, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Ta'aziyya

GIRO ALLAH KYAUTA MAKWANCI

Ƙasidar Ta'aziyyar Sheikh Abubakar Giro Argungu

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 6, 2023
in Ta'aziyya
1
GIRO ALLAH KYAUTA MAKWANCI

Marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungu

49
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

GIRO ALLAH KYAUTA MAKWANCI

~~~~~~~
Allahu shi ya yi rayuwa.
Shi yai halittar mutuwa.
Rai idan dai yai faruwa,
Tabbata zai zo tuƙewa.
Giro Allah kyauta makwanci.

Related posts

Malumfashi An Yi Babban Rashi

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026
Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

March 26, 2026

Mun shaidi kai malami ne,
Na Allah kai faƙihi ne,
Kai kira tsayye ko zaune,
A gyara don kar a ƙone,
Giro Allah kyauta makwanci.

Kai ne ka jaddada sunna.
Ka yi aiki babu sauna,
Ka yi yaƙin kau da ɓarna,
Ba ka girman kai da suna,
Giro Allah kyauta makwanci.

Kai kira gun mai sarauta,
Ko mai mulki kar sui cuta,
Ɗan kasuwa kar ya ɓata,
Attajirai su bar ƙaranta.
Giro Allah kyauta makwanci.

Kai gargaɗi gun su mata,
Su riƙe aurensu babu cuta,
Su mazan ma kar su keta,
Ƙa’idoji kada su manta.
Giro Allah kyauta makwanci.

Abubakar ka kwanta dama,
Jallah shi ya ba ka dama,
Ka bi hanyar hannun dama,
Ba ka inuwa da mai haɗama.
Giro Allah kyauta makwanci.

Ya Allah mun roƙe ka,
Yafe masa kai da kanka,
Hana shi shiga babbakakka,
Gyara bayansa da kanka.
Giro Allah kyauta makwanci.
~~~~~~~
© Bashir Yahuza Malumfashi,
Laraba 20-02-1445 (Hijiriyya)
06-09-2023 (Miladiyya)
~~~~~~~

Previous Post

LITTAFIN YAMTARAWALA: Babban Jigon Farfaɗo Da Tarihi Ne – Henry Akubuiro

Next Post

Huɗubar Jumu’a A Taƙaice Daga Masallacin Unguwar Tumbu-Madallah

Related Posts

Malumfashi An Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026
Malumfashi Mun Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

March 26, 2026
RAMADAN KARIM: 16-1447
Ta'aziyya

Injiniya Tukur Hassan Tingilin (1978-2026)

March 5, 2026
Next Post
Huɗubar Jumu’a A Taƙaice Daga Masallacin Unguwar Tumbu-Madallah

Huɗubar Jumu'a A Taƙaice Daga Masallacin Unguwar Tumbu-Madallah

Comments 1

  1. Idris Ibrahim Kubau says:
    3 years ago

    Allah Ya gafarta masa da rahama Ya sanya Aljannah Firdaus ce makoma amin.

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

TUKUR BURATAI: Janar, Malamin Makaranta, Marubuci Kuma Saraki

TUKUR BURATAI: Janar, Malamin Makaranta, Marubuci Kuma Saraki

August 7, 2023
Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?

Fasto Ɗan Ƙungiyar Hausawan Bogi Da Ya Zagi Annabi Ya Ɓoye

April 15, 2026
Ali Nuhu Ya Shiga Rukunin Fitattun Taurarin Fim 100 Na Afirka

Ali Nuhu Ya Shiga Rukunin Fitattun Taurarin Fim 100 Na Afirka

July 9, 2023
A Review of Boko Haram and other Security Challenges in Nigeria

Sharhin Littafin Boko Haram Da Sauran Ƙalubalen Tsaro A Najeriya (Boko Haram and other Security Challenges in Nigeria)

May 9, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • POSITIVE COMRADE
  • BUKAR USMAN: The Human Library
  • Sule Lamido’s Theme of Authenticity

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

POSITIVE COMRADE

POSITIVE COMRADE

May 20, 2026
BUKAR USMAN: The Human Library

BUKAR USMAN: The Human Library

May 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.