• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, June 13, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

RANAR HAUSA TA DUNIYA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 26, 2023
in Adabi
0
RANAR HAUSA TA DUNIYA

Bashir Yahuza Malumfashi

22
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

RANAR HAUSA TA DUNIYA

~~~~~~~
Madalla da wannan rana gagaruma,
Ran da Hausawa kan antayo hidima,
Murnar ta kam ba mu bar ta ba.

Related posts

Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido

Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido

June 8, 2026
ALHAMDU LILLAH

ALHAMDU LILLAH

May 15, 2026

Hausawa na Tanko duk mun jinjina,
Harshenku mai fiƙira mara majina,
Maganarsa ni ba zan bar ta ba.

Kakkarya kalma ka cin mata lalama,
Koko ka rarrashi reshen ƙwalama,
Dabgen tubani daɗi ba a kai shi ba.

Harshenmu shi ne kwarjini ‘yan uwa,
Mu riƙe kar mu saki ai mana wawa,
Gadon gida atubau ba ma bar shi ba.

Kayan aro ka sani ba zai tanyo ka ba,
Ranar da mai shi ya amsa ba toƙabo,
Kunya a ranar ba za ta bar ka ba.

Ni dai ina tutiya da harshen nan gida,
Har ma dawa inda take kwanci gada,
Hausa jiddun ƙaunar ki ba zan bari ba.

Allahu ƙaro muhibba ƙaro ɗaukaka,
Hausa jimla da duk Hausawa duka,
Su zam shahara ba da jinkiri ba.

~~~~~~~
© Bashir Yahuza Malumfashi
Laraba 06-01-1442 (Hijriyya)
26-08-2020 (Miladiyya)
~~~~~~~

Previous Post

NOMA YANKE TALAUCI: Ku Zo Mu Ziyarci Lungu Da Saƙon Gonar Ɗankano

Next Post

Nuhu Ribadu Ya Ɗau Hanyar Magance Satar Ɗanyen Mai

Related Posts

Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido
Adabi

Sharhin Littafin Tarihin Rayuwar Sule Lamido

June 8, 2026
ALHAMDU LILLAH
Adabi

ALHAMDU LILLAH

May 15, 2026
Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana
Adabi

Dokta Bukar Usman Ya Wallafa Sabbin Littattafai 6 A Bana

April 28, 2026
Next Post
Nuhu Ribadu Ya Ɗau Hanyar Magance Satar Ɗanyen Mai

Nuhu Ribadu Ya Ɗau Hanyar Magance Satar Ɗanyen Mai

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

₦16,000 Za Mu Sayar Da Taki A Jigawa – Gwamna Namadi

Batun Tsaro A Malam Madori: Jan Hankali Ga Hukumomi Da Al’umma

September 17, 2023

Bakan Gizo

August 27, 2023
Kuskure Kan Ingilishi: Wane Ne Ke Son Wulaƙanta Gwamnan Kano?

Kuskure Kan Ingilishi: Wane Ne Ke Son Wulaƙanta Gwamnan Kano?

June 3, 2023
Gwamnatin Tinubu Za Ta Fifita Amfani Da Na’urorin Zamani A Gidajen Rediyo Sa Talabijin – Minista

Gwamnatin Tinubu Za Ta Fifita Amfani Da Na’urorin Zamani A Gidajen Rediyo Sa Talabijin – Minista

October 26, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Inna Lillahi… We Lost Gen. Rabe
  • FIFA World Cup 2026: Yau Akwai Gumurzu Tsakanin Brazil Da Morocco
  • Yau Za A Fafata Tsakanin Canada Da Bosnia-Herzegovina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Inna Lillahi… We Lost Gen. Rabe

Inna Lillahi… We Lost Gen. Rabe

June 13, 2026
FIFA World Cup 2026: Yau Akwai Gumurzu Tsakanin Brazil Da Morocco

FIFA World Cup 2026: Yau Akwai Gumurzu Tsakanin Brazil Da Morocco

June 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.