NASIHARMU TA YAU (4)

__________
“Ya ɗan uwa, ka zama mai tsaka-tsaki a dukkan lamurra. Kada ka zama bawan ciki. A batun ABINCI, ka raba cikinka uku – Abinci, Abin Sha da kuma Iska. Za ka samu LAFIYAR JIKI kuma haka Manzon Allah (saw) ya koyar.”
__________












