• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, September 10, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

SAKAMAKON ZAGAYE NA BIYU NA GASAR RUBUTU TA GIDAUNIYAR ZANNA-WALI (2025)

ADABI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
December 23, 2025
in Adabi
0
SAKAMAKON ZAGAYE NA BIYU NA GASAR RUBUTU TA GIDAUNIYAR ZANNA-WALI (2025)

Sakamakon Gasar Rubutu ta Gidauniyar Zanna-Wali Zagaye na Biyu (2025)

133
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

SAKAMAKON ZAGAYE NA BIYU NA GASAR RUBUTU TA GIDAUNIYAR ZANNA-WALI (2025)

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Alhaji Sule Lamido: Jagoran Talakawa Na Haƙiƙa

Alhaji Sule Lamido: Jagoran Talakawa Na Haƙiƙa

August 29, 2026
Sakamakon Gasar Rubutu ta Gidauniyar Zanna-Wali Zagaye na Biyu (2025)

                    _______________
Wannan gasa ta rubutun ƙirƙirarrun gajerun labarun Hausa, Zannan Galadiman Katsina, Walin Ƙafur, Cigarin Danejin Katsina, Manajan Darakta na Hukumar Ruwa ta Jihar Katsina, Injiniya Tukur Hassan Tingilin, FNSE ne ya ɗauki nauyin gabatar da ita, musamman domin ba da gudunmowa dangane da magance matsalolin tsaro, ilimantarwa, faɗakarwa da bunƙasa harshen Hausa.

Wadannan su ne sunayen labaru da marubutan da suka samu nasarar tsallake zagaye na biyu na wannan gasa.

Waɗannan marubuta 40, daga cikinsu ne za a zaɓi guda 20 mafiya inganci da gwanancewa a wannan gasa kuma da su ne za a gina littafi sukutum na wannan gasa. A zagaye na ƙarshe, daga cikin 20 ɗin ne kuma za a fitar da zakaru 3 mafiya gwanancewa.

Babu shakka marubutan nan sun nuna hazaƙa sosai. Muna roƙon Allah ya ba su nasara a zagaye na gaba. A ci gaba da sauraren sakamako na gaba, daga zaratan Alƙalanmu.

GA ZAKARU 40 DA SUKA YI NASARA:
1-SHUGABAN ƘASA – Binyaminu Zakari Hamisu.
2-MADUBI – Fadila Lamiɗo.
3-KU DUBE MU – Zainab Abdulrahman.
4-ALHAKI KWAIKWAYO – Ayuba Muhammad Ɗanzaki.
5-YANKAN BAYA – Hadiza Ibrahim Ɗan Auta.
6-HASKE DAGA DUHU – Isma’il Usman Abubakar.
7-WUTAR FANSA – Faisal Haruna Hunƙuyi.
8-MAFITARMU NA GARE MU – Mansura Sani Bashir.
9-YANKINA – Auwal Sumaiya.
10-TSUNTSAYEN DAJI – Mustapha Bashir.
11-FARMAKI – Ummulkhair Sani Panisau.
12-SITIYARIN MULKI – Na’ima Sulaiman Daƙayyawa.
13-TSUGUNE BA TA ƘARE BA – Aminu Ahmad Muhammad.
14-AREWA INA MUKA DOSA? – Mustapha Masoyin Baba.
15-MURYAR MARASA MURYA – Muttaƙa Ibrahim Nuhu Tafashiya.
16-ƊAN KUKA… – Hamida Sanusi Ahmad Fagge.
17-ƘARAR ƘAHO A ƘAUYE – Sani Muhammad Lawan.
18-LAIFI TUDU – Badamasi Hudu Tahir.
19-GOBENMU – Hassan Suleiman.
20-DA RUWAN CIKI… – Ruƙayya Adam Mu’az
21- YAƘI DA TSORO – Hafsat Ibrahim Khalil.
22-SAKAINAR KASHI – Fatima Umar.
23-RANA ZAFI – Lawan Muhammad Prp.
24-BAKIN ZARE – Jibrin Yusuf Kaila.
25-BAƘAR RANA – Fa’iza Abubakar.
26-MURYAR ZUCIYA – Hamza Dawaki.
27-MAKAUNIYAR AL’UMMA – Maimuna Iyami.
28-A DUBE MU – Maryam Ibrahim Liti.
29-KUKAN ZUCI – Rahinatou Mamoudou.
30-ƘASATA – Abubakar Sadik Abdullahi.
31-JARUMAR UWA – Lantana Ja’afar.
32-KUNYAR ƘARSHE – Hassana Labaran Ɗanlarabawa.
33-A HAIFI YARO DA ARZIƘI – Salmanu Faris Adamu.
34-MAFITAR GOBENMU – Zainab Mustafa Musa.
35-GARIN DA BA A BARCI – Fatima Abba Gana.
36-SADAUKARWA – Nafisa Ƙaura Goje.
37-RIBA BIYU – Khadijah Muhammad.
38-KU DUBE MU – Fatima Sunusi Rabi’u.
39-TSAKIYAR HAZO – Fauziyya Sani Jibril.
40-INUWAR ƘAYA – Abba Ubale Kibiya.
_______________

Previous Post

Philip Chikwuedo Asiodu: A Legacy of Dedication and Service

Next Post

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (1)

Related Posts

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
Adabi

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Alhaji Sule Lamido: Jagoran Talakawa Na Haƙiƙa
Adabi

Alhaji Sule Lamido: Jagoran Talakawa Na Haƙiƙa

August 29, 2026
ALBARKAR HAUSA
Adabi

ALBARKAR HAUSA

August 26, 2026
Next Post
Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (1)

Yunkurin 'Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (1)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Generals Adeosun, Mukokomani Clinch 2024 TY Buratai Excellence Award in Military Leadership

Generals Adeosun, Mukokomani Clinch 2024 TY Buratai Excellence Award in Military Leadership

January 8, 2025
KO ME YA SA MABIYA PETER OBI SUKA RIƘA MURNAR MUTUWAR HON. EKENE ABUBAKAR ADAMS?

KO ME YA SA MABIYA PETER OBI SUKA RIƘA MURNAR MUTUWAR HON. EKENE ABUBAKAR ADAMS?

July 17, 2024
BAKIN JAƁA (2) (Labarin Cin Amana)

BAKIN JAƁA (2) (Labarin Cin Amana)

September 2, 2025
General Buratai Wears New Status As Patron of Institute of Security…

General Buratai Wears New Status As Patron of Institute of Security…

November 24, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
  • Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
  • SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.