• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Wednesday, September 23, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Sinadarin Rayuwa

Tsokacin Hankali

Ishaƙa Dankama by Ishaƙa Dankama
September 23, 2026
in Sinadarin Rayuwa
0
Tsokacin Hankali

Malam Ishaƙa Dankama, Fasihin Kaita

5
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Tsokacin Hankali

Daga Ishaƙa Dankama

Related posts

Kada Ka Karaya Da Rayuwa

Kada Ka Karaya Da Rayuwa

November 30, 2025
Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

November 24, 2025
Malam Ishaƙa Dankama, Fasihin Kaita


__________
Fasihin Kaita, Malam Ishaƙa Dankama ya yi tsokaci mai jan hankali, dangane da yadda al’umma suka shagaltu da duniya da al’amuranta.

Ga abin da yake cewa:
“Da garin Allah ya waye, rana ta fito, za ka samu mutane Maza da Mata; mabiya addinai, daga ƙabilu daban-daban, mabiya jam’iyyun siyasa daban-daban, sun bazama ko’ina cikin duniya ido rufe, suna biɗar kuɗi ko mulki ta kowane hali.

“Alhali wasu matattun da ke cikin ƙaburra suna can suna nadamar kuɗi da mulkin da suka samu lokacin rayuwarsu ta duniya.”

Jama’a, mu natsu, mu sake natsuwa, domin nazarin wannan tsokaci. Mu saita rayuwarmu domin aikata abin da yake daidai. Hakan zai ba mu hutu a maksancinmu na lahira.
__________
Jama’a ku danna “LIKE” ku yi “COMMENT” kuma ku yi “SHARE” domin wasu ma su amfana!
__________

Previous Post

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Related Posts

Kada Ka Karaya Da Rayuwa
Sinadarin Rayuwa

Kada Ka Karaya Da Rayuwa

November 30, 2025
Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara
Sinadarin Rayuwa

Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

November 24, 2025
A Rayuwa: Alheri Danƙo Ne
Sinadarin Rayuwa

A Rayuwa: Alheri Danƙo Ne

November 11, 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

General Aliyu Commends Nigerian Army Depot for Relentless and Continuos Excellence

General Aliyu Commends Nigerian Army Depot for Relentless and Continuos Excellence

March 4, 2024
Al’ummar Arewa Mu Farka

Al’ummar Arewa Mu Farka

October 18, 2025
IGABI AIR STRIKE: A Call for Justice

IGABI AIR STRIKE: A Call for Justice

December 5, 2023
Wawason Dukiyar Al’umma: Gwamnatin Zamfara Ta Nemi Ba’asin Tsohon Gwamna Matawalle

Wawason Dukiyar Al’umma: Gwamnatin Zamfara Ta Nemi Ba’asin Tsohon Gwamna Matawalle

June 3, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Tsokacin Hankali
  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Tsokacin Hankali

Tsokacin Hankali

September 23, 2026
Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.