• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, April 6, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (1)

FITILAR MATASA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
February 23, 2026
in Uncategorized
0
Tsakure Daga Littafin Fitilar Matasa (1)

Fitilar Matasa Zannan Galadima (1)

17
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (1)

Shawarwarin Ƙarfafa Matasa Daga Rayuwar Dr. Tukur Tingilin

Related posts

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (3)

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (3)

March 7, 2026
Let’s Speak Our Mother Tongue

Mu Yi Kishi Da Alfahari Da Harshen Uwa

March 6, 2026

Na Bashir Yahuza Malumfashi

Fitilar Matasa Zannan Galadima (1)

 

______________

GABATARWA

Da sunan Allah mai rahama, mai jin ƙai. Sallama da Salati ga fiyauyyen talikai, Manzon Tsira, Jagoran Jagorori, Hasken-Haske, mai haskakawa a kowane zamani, Manzon Allah Muhammadu (saw) da alayensa da sahabbansa da dukkan waɗanda suka biyo bayansu da imani da kyautatawa har zuwa ƙarshen duniya.

Bayan haka, wannan littafi mai suna da taken: Fitilar Matasa: Zannan Galadima… yunƙuri ne na sassaita ɗabi’u da halayen matasanmu na yau, domin su zama nagartattu, masu amfani ga kansu da kuma al’umma baki ɗaya. Ƙunshe yake da shawarwari da dabaru da hikimomi da falsafar rayuwa, domin su zama jagora ga al’ummarmu, musamman ma matasa da ke da ƙishirwar haka.

A matsayin babban jigo, an ɗora rayuwar haziƙi kuma jajirtaccen matashi – Dokta, Injiniya Tukur Hassan Tingilin (Zannan Galadiman Katsina, Walin Ƙafur, Cigarin Danejin Katsina) – a matsayin madubi, abin koyi ga matasan da suke ƙishirwar jagora na kirki; ta yadda za su ɗauki misali, su kwaikwayi kyawawan hanyoyin da ya bi, har ya samu nasara a rayuwa.

Ina roƙon Allah ya sanya albarka a wannan littafi, domin ya zama ya cin ma nasarar ilimantarwa da faɗakarwa ga al’umma, musamman matasanmu na yau da ma masu zuwa nan gaba. Allah ya sa mu dace.

Amin-Summa-Amin.

Bashir Yahuza Malumfashi, Fasihin Galadiman Katsina, Babban Editan Mujallar Taskar Gizago (online).

Previous Post

#AdalciGaWalida (01): ƘIRA GA GWAMNATIN JIHAR JIGAWA DA TA ƊAUKI MATAKIN GAUGAWA A KAN KUƁUTAR DA WALIDA ABDULHADI

Next Post

RAMADAN KARIM: 07-1447

Related Posts

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (3)
Adabi

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (3)

March 7, 2026
Let’s Speak Our Mother Tongue
Adabi

Mu Yi Kishi Da Alfahari Da Harshen Uwa

March 6, 2026
FITILAR MATASA – Zannan Galadima (2)
Adabi

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (2)

March 1, 2026
Next Post
RAMADAN KARIM: 07-1447

RAMADAN KARIM: 07-1447

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Soshalmidiya: Shawara Ga Zainab Bint Hijazi

Soshalmidiya: Shawara Ga Zainab Bint Hijazi

June 19, 2023
KANO 2024: Tattaunawa Da Zakaran Gasar Marubuta Balannaji

KANO 2024: Tattaunawa Da Zakaran Gasar Marubuta Balannaji

January 3, 2025
Abin Da Ya Sa Muka Karrama Jami’an Tsaro A Malumfashi

Abin Da Ya Sa Muka Karrama Jami’an Tsaro A Malumfashi

October 5, 2025

October 5, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles
  • Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)
  • JOS! JOS!! JOS: Muhimmin Saƙo Zuwa Ga Musulmi Da Kirista

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles

Double or Die: Thrills, Suspense and Puzzles

April 5, 2026
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (9)

April 4, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.