• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

#AdalciGaWalida (01): ƘIRA GA GWAMNATIN JIHAR JIGAWA DA TA ƊAUKI MATAKIN GAUGAWA A KAN KUƁUTAR DA WALIDA ABDULHADI

ADALCI GA WALIDA

Isa Billami Hadejia by Isa Billami Hadejia
February 23, 2026
in Gizago
0
#AdalciGaWalida (01): ƘIRA GA GWAMNATIN JIHAR JIGAWA DA TA ƊAUKI MATAKIN GAUGAWA A KAN KUƁUTAR DA WALIDA ABDULHADI

Adalci Ga Walida (01)

46
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

#AdalciGaWalida (01): ƘIRA GA GWAMNATIN JIHAR JIGAWA DA TA ƊAUKI MATAKIN GAUGAWA A KAN KUƁUTAR DA WALIDA ABDULHADI

Daga Dr. Isah Billami Hadejia

Related posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Adalci Ga Walida (01)


__________

Muna miƙa kira na musamman ga Gwamnatin Jihar Jigawa da ta ɗauki matakin gaugawa tare da nuna cikakkiyar kulawa kan zargin da ake yi ga wani jami’in tsaro na farin kaya, IFEANYI, wnda ya sace Walida Abdulhadi da kuma sauya mata addini zuwa KIRISTANCI da cin zarafinta, ba tare da sahalewarta ko na iyayenta ba.

Wannan lamari ya shafi muhimman haƙƙoƙin ɗan Adam da Kundin Tsarin Mulki ya tabbatar da su, musamman ‘yancin kai, ‘yancin addini da kare mutunci da tsaron rayuwar ɗan ƙasa. Saboda haka, muna rokon gwamnati ta tabbatar da:

√ Gudanar da bincike mai zurfi, gaskiya da adalci ba tare da nuna son kai ba.

√ Tabbatar da lafiyar Walida Abdulhadi tare da kare martabarta.

√ Ɗaukar matakan doka da suka dace kan duk wanda aka samu da laifi, gwargwadon abin da doka ta tanada.

√ Mun yi imanin cewa ɗaukar mataki cikin gaugawa zai ƙara tabbatar da cewa gwamnati na tsayawa kan gaskiya, adalci da kare haƙƙin ‘yan ƙasa ba tare da wariya ba.

√ Kare haƙƙin ‘ya mace da mutuncin ɗan Adam ba alheri ba ne kawai, wajibi ne da doka ta shinfiɗa.

√ Yin shirun Gwamnati a kan wannan lamarin, yana nuna gazawa da nuna halayyar ko-in-kula wajen kare martabar ‘ya’yanta.

√ Sakamakon haka, muna sake ƙira da BABBAR MURYA da cewa lallai-lallai Gwamnatin Jihar Jigawa ta amsa koken al’umma a kan matsalar wannan yarinya.
__________
JAMA’A, DON ALLAH A YAƊA WANNAN SAƘO DOMIN YA ISA KUNNUWAN HUKUMOMIN DA SUKA DACE!

Previous Post

RAMADAN KARIM: 06-1447

Next Post

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (1)

Related Posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Next Post
Tsakure Daga Littafin Fitilar Matasa (1)

FITILAR MATASA - Zannan Galadima (1)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Sule Lamido’s Theme of Authenticity

Sule Lamido’s Theme of Authenticity

May 19, 2026
Buthelezi Ɗan Kishin Ƙasa Ya yi Bankwana Da Duniya

Buthelezi Ɗan Kishin Ƙasa Ya yi Bankwana Da Duniya

September 10, 2023
ƘUNGIYAR HAUSAWA ZALLA: TA INA ZA A FARA KUMA DA WACE MANUFA? (8)

ƘUNGIYAR HAUSAWA ZALLA: TA INA ZA A FARA KUMA DA WACE MANUFA? (8)

July 10, 2025
Janar Faruk Yahaya Ya Zama Zaruman Sakkwato

Janar Faruk Yahaya Ya Zama Zaruman Sakkwato

August 15, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.