• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

RAMADAN KARIM: 01-1447

RAMADAN

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
February 18, 2026
in Addini
0
RAMADAN KARIM: 01-1447

Ramadan (01)

28
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

RAMADAN KARIM: 01-1447

__________

Related posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
Ramadan (01)

Ma sha Allah, Alhamdu lillah. Allah ya kawo mu watan Ramadan mai albarka. Bari mu yi wa juna nasiha:

Allah (swt) a cikin Alƙur’aninsa mai girma, Suratul Bayyinah 98:5 ya ce: “Ba a umarce su ba sai su bauta wa Allah suna masu tsarkake addini gare Shi.”

Haka kuma a hadisi mai lamba 1907, a Sahih al-Bukhari da Muslim, sun ruwaito Manzon Allah (saw) yana cewa: “Lallai kowane aiki yana tare ne da niyya.”

Wannan shi ke tabbatar mana da cewa Allah yana karɓar aiki ne idan an yi shi don Shi kaɗai. Don haka nu gyara niyyarmu a duk abin da muke aikatawa. A wannan wata, mu yawaita ayyukan alheri komai ƙanƙantarsu. Allah sa mu dace, Amin.

__________

Previous Post

Marubuta Bakwai Mafi Tsufa A Duniya Da Har Yanzu Suke Rubutu

Next Post

RAMADAN KARIM: 02-1447

Related Posts

Extremism, Laxity and Moderation in Islam
Addini

Musulunci Ba Addinin Tsauri Ko Sakaci Ba Ne…

August 21, 2026
Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja
Addini

Al’amuran Tsaro: Musulmin Duniya Sun Taru A Abuja

August 12, 2026
BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA
Addini

BARKA DA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1448 HIJIRIYYA

June 16, 2026
Next Post
RAMADAN KARIM: 02-1447

RAMADAN KARIM: 02-1447

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

PATRIOTISM: Why Igbo People Should Support Nigeria

PATRIOTISM: Why Igbo People Should Support Nigeria

June 2, 2024
Ministan Tsaro Janar Christopher Musa: Shawara Da Fatan Alheri

Ministan Tsaro Janar Christopher Musa: Shawara Da Fatan Alheri

December 3, 2025
MALUMFASHI/KAFUR: Dr. Aminu Waziri Steps Forward

MALUMFASHI/KAFUR: Dr. Aminu Waziri Steps Forward

April 19, 2026
SOKOTO to MATAZU: A Journey Through Time and Turmoil

SOKOTO to MATAZU: A Journey Through Time and Turmoil

September 22, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.