• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, June 27, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Mawaƙi Kizz Daniel Ya Amshi Musulunci

BABBAN LABARI

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
January 3, 2026
in Babban Labari
0
Mawaƙi Kizz Daniel Ya Amshi Musulunci

Mawaƙi Kizz Daniel

46
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Mawaƙi Kizz Daniel Ya Amshi Musulunci

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa

June 25, 2026
Matasa Masu Fusata Sun Ƙone Ofishin ’Yan Sanda

Matasa Masu Fusata Sun Ƙone Ofishin ’Yan Sanda

June 20, 2026
Mawaƙi Kizz Daniel


                         __________
Fitaccen mawaƙi kuma marubucin waƙoƙi a Kudancin Najeriya, Kizz Daniel, ya jefar da addinin Kiristanci, ya rungumi Musulunci, kamar yadda jaridar intanet ta Nairaland ta ruwaito.

Kizz Daniel shi ne fitaccen mawaƙi na baya-bayan nan da ya amshi Musulunci, tun bayan wasu watannin baya da Burna Boy, ya canja daga Kirista zuwa Musulmi.

Kizz Daniel, wanda asalin sunansa Oluwatobiloba Daniel Anidugbe, ya taso ne yana bin addinin Kiristanci, duk da cewa an haife shi a cikin iyalin Musulmi. Sunansa na Musulunci shi ne Dhikrullah. Kizz Daniel yana da ƙani mai kama da shi sosai, mai suna Uthman Anidugbe, wanda ke aiki tare da shi.

Domin nuna tabbacin cewa shi cikakken Musulmi ne a yanzu, an jiyo mawaƙi Kizz Daniel a wani faifan bidiyo da ya bazu a kafafen sada zumunta, inda wani ɗan Masar da wani ɗan Iraƙi suke kiran Sallah da murya mai daɗi; in da ya nuna sha’awarsa ga sautin muryoyin matasan Larabawan biyu. Bayan da suka gama kiran Sallar, sai shi Daniel ya ce: “Ma sha Allah.”
__________

Previous Post

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawa Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (4)

Next Post

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawa Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (5)

Related Posts

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria
Babban Labari

Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa

June 25, 2026
Matasa Masu Fusata Sun Ƙone Ofishin ’Yan Sanda
Babban Labari

Matasa Masu Fusata Sun Ƙone Ofishin ’Yan Sanda

June 20, 2026
Sojan Gona: An Kama Sojan Bogi Mai Muƙamin Manjo-Janar
Babban Labari

Sojan Gona: An Kama Sojan Bogi Mai Muƙamin Manjo-Janar

June 12, 2026
Next Post
Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawa Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (5)

Yunkurin 'Yan Ba-Zata/Hausawa Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (5)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

BABANA

BABANA

October 31, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023
Zuwa Ga Gwamna Abba Kabir Yusif

Zuwa Ga Gwamna Abba Kabir Yusif

August 9, 2024
RAMADAN KARIM: 08-1447

RAMADAN KARIM: 08-1447

February 25, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa
  • ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria
  • Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

Asusun Tallafi na ACF Ya Tsara Sabuwar Hanyar Bunƙasa Ilimi da Ƙarfafa Al’ummar Arewa

June 25, 2026
ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

ACF Endowment Fund Sets Agenda for Transparency, Education and Empowerment in Northern Nigeria

June 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.