• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, August 8, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Sinadarin Rayuwa

A Rayuwa: Alheri Danƙo Ne

SINADARIN RAYUWA

Yawale Musa Kallah by Yawale Musa Kallah
November 11, 2025
in Sinadarin Rayuwa
0
A Rayuwa: Alheri Danƙo Ne

Yawale Musa Kallah

16
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

A Rayuwa: Alheri Danƙo Ne

Daga Yawale Musa Kallah

Related posts

Kada Ka Karaya Da Rayuwa

Kada Ka Karaya Da Rayuwa

November 30, 2025
Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

November 24, 2025
Yawale Musa Kallah


                            •••••••
Ya kai ɗan uwa, ka aikata alheri a wannan ƙanƙanuwar rayuwa ta duniya, domin ka ga alheri.

Haƙiƙa ina tunatar jama’a cewa, duk wanda ya nemi alfarma a wurinka kuma kana da halin yi masa, to ka taimake shi.

Mai mulki ne kai, mai dukiya ne kai, ɗan siyasa ne kai, mai ilmi ne, mai sarauta ne, ɗan kasuwa ko talaka ne kai, duk wanda ya nemi alfarma a wurinka kuma akwai; to kawai ka yi masa. Masu hikimar magana sun ce, alheri danƙo ne, ba ya faɗuwa ƙasa banza.

Rayuwa da kake ganin ta akwai darasi cikinta. Mutum zai iya neman alfarma a wurinka kuma ka ƙi yi masa, alhali kana da dama, sai ka ga Allah ya maida damar ga wanda ka ƙi ka taimaka.

Yau ɗin nan na ga ikon Allah, a wajen wani bawan Allah da ya taimaki wani. A yanzu bai da dama, ta koma kan wanda ya taimaka. Ganin haka ya sanya shi ma a yau ya kyautata masa, ya sanya shi cikin farin ciki maras misal.

Ya Allah ka bavmu ikon taimakon junanmu kuma ka ba mu ladar haka, amin ya Allah!
________________

Previous Post

A Rayuwa Babu Abin Da Ya Kai Haƙuri

Next Post

Ya Zama Wajibi A Ɗauki Mataki A Kan Minista Wike

Related Posts

Kada Ka Karaya Da Rayuwa
Sinadarin Rayuwa

Kada Ka Karaya Da Rayuwa

November 30, 2025
Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara
Sinadarin Rayuwa

Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

November 24, 2025
A Rayuwa Babu Abin Da Ya Kai Haƙuri
Sinadarin Rayuwa

A Rayuwa Babu Abin Da Ya Kai Haƙuri

November 9, 2025
Next Post
Ya Zama Wajibi A Ɗauki Mataki A Kan Minista Wike

Ya Zama Wajibi A Ɗauki Mataki A Kan Minista Wike

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

SAKAMAKON FARKO NA GASAR RUBUTUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA-WALI (2025)

SAKAMAKON FARKO NA GASAR RUBUTUN HAUSA TA GIDAUNIYAR ZANNA-WALI (2025)

December 1, 2025
The Bloomsbury Handbook of Muslims and Popular Culture: An Endorsement

The Bloomsbury Handbook of Muslims and Popular Culture: An Endorsement

October 19, 2023
Intelligence and Collaboration: Key to Defeating Insurgency in Nigeria – General Buratai

Intelligence and Collaboration: Key to Defeating Insurgency in Nigeria – General Buratai

March 5, 2025
Lt. Col. Danjuma’s Book: Captivating Insight Into Civil-Military Relations In Nigeria

Lt. Col. Danjuma’s Book: Captivating Insight Into Civil-Military Relations In Nigeria

January 22, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina
  • Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi
  • Zango Local Government Enjoys First-Ever General Hospital

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

August 8, 2026
Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

August 7, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.