• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

NAJERIYA A 65: MU SAKE DUBAWA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 1, 2025
in Gizago
0
NAJERIYA A 65: MU SAKE DUBAWA

Nigeria a 65

22
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

NAJERIYA A 65: MU SAKE DUBAWA
                             •••••••

Nigeria a 65

A yau Najeriya ta cika shekara 65 da samun ‘yancin kai daga Turawan Birtaniya. Babu shakka lokaci ne da ya kamata al’umma, tun daga kan shugabanni da dukkan talakawa su duba, domin ganin inda aka kwana da kuma inda ya kamata a tashi.

Related posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026

A wannan tsawon lokaci, an samu hawa da sauka, an fuskanci wasu nasarori, kamar kuma yadda aka samu matsaloli manya da ƙanana. Amma mafi girma daga matsalolin da ke yi wa ƙasar nan barazana, ita ce matsalar tsaro. Babu shakka ya kamata gaba ɗaya a mayar da hankali wajen tunkarar wannan babbar matsala. Domin kuwa babu wani abu da zai yi tasiri a ƙasa, idan babu tsaro.

Haka kuma, lokacin ya yi da ya kamata a sake zama domin gyara tafiyar dimokuraɗiyya, madamar dai ana son ganin ci gaba. Ya kamata a zauna a yi wa kundin tsarin mulkin ƙasar nan gyara na musamman, yadda za a samar da turba mai ɗorawa, musamman ganin cewa wannan tsari na Shugaba Mai Cikakken Iko, bai dace da Najeriya ba.

Haka kuma a sake duba tsarin iliminmu, wanda ya kamata a ce ya zuwa yanzu ya ta’allaƙa da koya wa ɗalibai hanyoyin sana’a da ƙere-kere, ba kawai yadda ake koya karatun-aku-kuturu ba. Ɗalibi ya shekara biyar a jami’a amma ya ce zai zura wa gwamnati ido ta sama masa aiki.

Haka ma batun harshen ƙasa, yana da matuƙar muhimmanci. Ya kamata ya zuwa yanzu a ce Najeriya tana da harshen ƙasa, ba Turanci ba. Mafi yawan ƙasashen duniya da suka ci gaba, da harshensu suke tafiyar da lamurran ƙasa.

Muna roƙon Allah ya ƙara wa ƙasarmu albarka. Ya ba mu lafiya da zaman lafiya da ci gaban tattalin arziki.
_______________

Previous Post

Gwamna Raɗɗa Ya Kusa Kammala Tashar Mota Mafi Girma A Najeriya

Next Post

BAKIN JAƁA (6)

Related Posts

SUNANTA UMMU-KHULSUM
Gizago

SUNANTA UMMU-KHULSUM

September 13, 2026
HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1
Gizago

HUJJA MAGANIN HAYANIYA – 1

September 12, 2026
Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana
Gizago

Ayyukan Alheri Daga Gidan Amana

September 5, 2026
Next Post
BAKIN JAƁA (6)

BAKIN JAƁA (6)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

TABBAS SHEIKH ABDUL’AZIZ DUTESEN TANSHI BAI “MUTU” BA

TABBAS SHEIKH ABDUL’AZIZ DUTESEN TANSHI BAI “MUTU” BA

April 5, 2025
GOBARA DAGA KOGI: ‘Yan Bindiga Sun Farmaki Fadar Gwamnatin Amurka

GOBARA DAGA KOGI: ‘Yan Bindiga Sun Farmaki Fadar Gwamnatin Amurka

November 27, 2025
A LOKACIN DA AL’UMMA KE CIKIN BAƘIN TALAUCI: Wani Gwamna Yana Gina Aljannar Duniya

A LOKACIN DA AL’UMMA KE CIKIN BAƘIN TALAUCI: Wani Gwamna Yana Gina Aljannar Duniya

January 30, 2024
BIU: A Visit to a City on a Plateau (2)

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (2)

December 13, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.