• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, September 15, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Ta'aziyya

YAU MALUMFASHI MUN YI RASHI

TA'AZIYYA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 26, 2025
in Ta'aziyya
0
YAU MALUMFASHI MUN YI RASHI

Marigayi, Malam Adamu A.D.A.

29
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Yau Malumfashi Mun Yi Rashi

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

September 9, 2026
Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba

Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba

September 7, 2026
Marigayi, Malam Adamu A.D.A.

 

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un!

A ranar yau Asabar, 01-02-1447 (Hijriyya), 26-07-2027 (Miladiyya), Allah ya amshi rayuwar Malam Adamu Ahmad, wanda aka fi sani da laƙanin A.D.A.

Haƙiƙa ADA mutum ne da na sani a matsayin nagartacce, mai zumunci, kodayashe yana cikin fara’a da zaman lafiya da kowa. Ɗan uwa ne a gare ni, kasancewar yana auren ƙanwarmu, Hinde.

Mutum ne mai so da kishin addini. Kafin rasuwarsa, ya yi fama da jinya mai tsawo, amma duk da haka kullum za ka same shi a sahun jam’i, yana kan kujera, a Babban Masallacin Juma’a na Bakin Kasuwar Malumfashi.

A can baya, a shekarun ƙuruciya (1980-1990), za a iya tuna shi a matsayin gwanin ƙwallon ƙafa, shi Gwalkifa ne na sahun farko a Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Golden Stars da ta yi tashe a Malumfashi da kewaye. Haka kuma yana cikin babbar ƙungiyar Ƙaramar Hukumar Malumfashi, Malumfashi United. A lokacin ne ma sunansa ya ƙara fitowa, inda da zarar ya kama ƙwallo cikin gwaninta, za ka ji ‘yan kallo sun ambata: A…D…A.

Muna roƙon ‘yan uwa da abokan arziki da su taya mu addu’a. Allah ya ji ƙan shi da rahama, ya yafe masa kurakuransa. Mu kuma da muka rage, Allah ya kyautata tamu rasuwar, idan lokacinmu ya zo.
AMIN-SUMMA-AMIN
__________

Previous Post

TARON MALUMFASHI FACEBOOK CONNECT: YUNKURIN BUNKASA MALUMFASHI DA KEWAYE (5)

Next Post

KTSTA: HARKAR SUFURI A HANNUN GWANI (2)

Related Posts

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina
Ta'aziyya

SANATA BELLO MANDIYA: Mun Yi Babban Rashi – Gwamnan Katsina

September 9, 2026
Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba
Ta'aziyya

Malumfashi: Mun Yi Babban Rashin Uba

September 7, 2026
Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal
Ta'aziyya

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

June 10, 2026
Next Post
KTSTA: HARKAR SUFURI A HANNUN GWANI (2)

KTSTA: HARKAR SUFURI A HANNUN GWANI (2)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

Rasuwar ‘Yar Kannywood Jidda Fulani: Ko Furodusa Aminu Saira Ya Kyauta?

December 27, 2025
BATUN SULHU DA ‘YAN TA’ADDA A JIHAR KATSINA: Abin Da Ya Kamata A Fahimta

BATUN SULHU DA ‘YAN TA’ADDA A JIHAR KATSINA: Abin Da Ya Kamata A Fahimta

September 19, 2023
GIZAGAWAN NAJERIYA Sun Yi Wa ‘Dan Uwansu Alkotonawi Gangamin Addu’a

GIZAGAWAN NAJERIYA Sun Yi Wa ‘Dan Uwansu Alkotonawi Gangamin Addu’a

May 29, 2023
An Ƙarfafa Ƙawance Tsakanin Jigawa Da Zinder

Ambaliya: Gwamnan Jigawa Ya Nemi Tallafin Bankin Duniya

July 8, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
  • ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
  • SUNANTA UMMU-KHULSUM

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.