• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

58: ALHAMDU LILLAH

WAƘE

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
May 14, 2025
in Adabi
0
58: ALHAMDU LILLAH

Bashir Yahuza Malumfashi ya cika shekara 58

57
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

58: ALHAMDU LILLAH

Bashir Yahuza Malumfashi a 58

                         •••••
A yau, Alhamis 17-11-1446 (Hijiriyya), 15-05-2027 na cika shekara 58 a duniya. Wannan ƙasida, godiya ce ga Allah (swt) da ya ba ni rayuwa.
                          •••••

Related posts

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu

September 25, 2026
ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026

Assalamu alaikum, iyayena.
Na haɗa da abokai da dukkan zumaina.

Godiya nake ga Allah maƙagina.
Wanda shi ke tafiyar da ɓargona.

Salati da sallama gun masoyina.
Gwarzon Khadijatu, baban Nana.

Farin gani, Jakada Muhammaduna.
Kullum begenka na nan a ƙirjina.

‘Yan uwana, ga godiyar ƙauna.
Haɗi na da ku, kuna sona.

Na yo zance, kun yabo guna.
Duk motsi, addu’a ce kuke kaina.

Murna kuke da alheri ya zo guna.
Mazanku da matanku, tabbacina.

Masoya ne na haƙiƙa, ya zumaina.
Allah ya biya ku, addu’a daga guna.

Yai maku rahama, shi ne muradina.
Mu zam tsira gaban Allah, gwanina.

Wancananku, su ne magabtana.
Ba su son alheri, ya zo guna.

Ƙyale shawarakai, ba sa gabana.
Na ci, na sha, Allah ne garkuwana.

Ni Bashir, na gode Allah rayuwana.
Yau ga ni hamsin, shekaruna.

Ƙaro takwas, ɗora bisana.
58, shekarun haihuwana.

Na sha miya, na taune ƙashina.
Sai hamdala ga Rabbil alamina.

Allah ƙaro ni lafiya, ƙasussana
Da imani, dukkan gaɓoɓina.
•••••
Tammat
_______________
© Bashir Yahuza Malumfashi
Alhamis 17-11-1446 (Hijiriyya)
15-05-2025 (Miladiyya)

Previous Post

A Case For Local Police

Next Post

TUNAWA DA BASHIR YAHUZA MALUMFASHI A CIKAR SA SHEKARA 58 – MAI TUNZURA ALKALAMI, MAI ZABURAR DA ZUCIYA

Related Posts

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu
Adabi

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu

September 25, 2026
ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)
Adabi

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026
Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
Adabi

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Next Post
TUNAWA DA BASHIR YAHUZA MALUMFASHI A CIKAR SA SHEKARA 58 – MAI TUNZURA ALKALAMI, MAI ZABURAR DA ZUCIYA

TUNAWA DA BASHIR YAHUZA MALUMFASHI A CIKAR SA SHEKARA 58 – MAI TUNZURA ALKALAMI, MAI ZABURAR DA ZUCIYA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Ƙungiyar CAN Ki Daina Yi Wa Musulmi Kutse – YUSUF Dingyaɗi

Ƙungiyar CAN Ki Daina Yi Wa Musulmi Kutse – YUSUF Dingyaɗi

March 4, 2025
BETARA

BETARA

February 25, 2024
Literature in Northern Nigeria: Past, Present and the Future

Literature in Northern Nigeria: Past, Present and the Future

November 2, 2023
GWAMNAN JIHAR NIGER YA ƘADDAMAR DA YAƘI DA TSAGERU DA ƁATAGARI

GWAMNAN JIHAR NIGER YA ƘADDAMAR DA YAƘI DA TSAGERU DA ƁATAGARI

April 23, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne
  • NASIHARMU TA YAU (18)
  • Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
NASIHARMU TA YAU (18)

NASIHARMU TA YAU (18)

October 11, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.