• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, January 22, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Noma Da Kiwo

SHIRIN BUNƘASA NOMA NA ƘASA A JIHAR KATSINA (NATIONAL AGRICULTURAL COMMODITIES PROJECT KATSINA STATE) NA GAYYATA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
December 11, 2024
in Noma Da Kiwo
1
SHIRIN BUNƘASA NOMA NA ƘASA A JIHAR KATSINA (NATIONAL AGRICULTURAL COMMODITIES PROJECT KATSINA STATE) NA GAYYATA

Katin Gayyata

42
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

SHIRIN BUNƘASA NOMA NA ƘASA A JIHAR KATSINA (NATIONAL AGRICULTURAL COMMODITIES PROJECT KATSINA STATE) NA GAYYATA

Katin Gayyata

Shirin Bunƙasa Noma na Ƙasa a Jihar Katsina (National Agricultural Commodities Project Katsina State na farin cikin gayyatar ilahirin Manoman Rani na Jihar Katsina, zuwa wajen Bikin Ƙaddamar da Fara Rarraba Kayan Noman Rani na Bana (2024).

Related posts

SANA’AR NOMA: Ya Dace Attajirai Su Tallafa Wa Matasan Arewa – Dokta Sharif Almuhajir

SANA’AR NOMA: Ya Dace Attajirai Su Tallafa Wa Matasan Arewa – Dokta Sharif Almuhajir

September 17, 2023
DAMINAR BANA: Mu Dai A Yankinmu Sai Godiya – Barden Kubau

DAMINAR BANA: Mu Dai A Yankinmu Sai Godiya – Barden Kubau

September 2, 2023

Bikin in sha Allahu zai gudana kamar haka:

√ RANA:

Alhamis 12/12/2024.

√ LOKACI:

Ƙarfe 10 na safe.

√ WURI:

Harabar Tsohon Bankin Manoma (Co-operative), Unguwar Sodangi, Malumfashi, Jihar Katsina.

√ BABBAN BAƘO MAI JAWABI:

Alhaji Shehu Musa Ɗankano (Ɗan Iyan Galadiman Katsina Hakimin Malumfashi).

√ MANYAN BAƘI NA MUSAMMAN:

1- Mai Girma Shugaban Ƙaramar Hukumar Malumfashi, Maharazu Adamu Dayi.

2- Mai Girma Galadiman Katsina, Hakimin Malumfashi, Mai Shari’a, Sadiƙ Abdullahi Mahuta.

3- Mai Girma Magajin Garin Malumfashi (A), Zayyana.

4- Mai Girma Magajin Garin Malumfashi (B), Alhaji Yazid Maiwada Ɗammalam.

5- Ɗan Majalisar Dokokin Jihar Katsina na Malumfashi, Aminu Ibrahim Sa’idu.

6- Injiniya Muntari Sagir, M.D. Muntasrab Global Concept.

7- Ɗan Majalisar Dokokin Jihar Katsina na Ƙaramar Hukumar Ƙafur, Shu’aibu Wakili.

8- Alhaji Muntari Abdullahi (M.A. City).

9- Ahmad Lara (SA Youth and Sport).

10- Injiniya Tukur Hassan Tingilin, M.D. Katsina State Water Board).

11-Alhaji Aliyu Sani Ɗanja, Sarkin Noman Ranin Ɗanja.

Allah Ya ba da ikon halarta, Amin.

Previous Post

Gen. Buratai Celebrates John Mahama’s Second Coming as Ghana’s President 

Next Post

Abdulkadir Nasir is the New CoS to Katsina State Governor

Related Posts

SANA’AR NOMA: Ya Dace Attajirai Su Tallafa Wa Matasan Arewa – Dokta Sharif Almuhajir
Noma Da Kiwo

SANA’AR NOMA: Ya Dace Attajirai Su Tallafa Wa Matasan Arewa – Dokta Sharif Almuhajir

September 17, 2023
DAMINAR BANA: Mu Dai A Yankinmu Sai Godiya – Barden Kubau
Noma Da Kiwo

DAMINAR BANA: Mu Dai A Yankinmu Sai Godiya – Barden Kubau

September 2, 2023
NOMA YANKE TALAUCI: Ku Zo Mu Ziyarci Lungu Da Saƙon Gonar Ɗankano
Noma Da Kiwo

NOMA YANKE TALAUCI: Ku Zo Mu Ziyarci Lungu Da Saƙon Gonar Ɗankano

August 22, 2023
Next Post
Abdulkadir Nasir is the New CoS to Katsina State Governor

Abdulkadir Nasir is the New CoS to Katsina State Governor

Comments 1

  1. Abdulkadir I isa says:
    10 months ago

    Allah taimakawa manoma

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Komawar Kwankwaso Zuwa APC: Gaba Kura Baya Sayaki

Abubuwan Da Za Su Iya Faruwa Idan Kwankwaso Ya Koma APC

September 28, 2025
‘Yan Arewa Na Gina Matatun Mai ‘Yan Kudu Na Gina Matatun Giya – Reno Omokri

‘Yan Arewa Na Gina Matatun Mai ‘Yan Kudu Na Gina Matatun Giya – Reno Omokri

May 29, 2023
SHIRIN GWAMNA ABBA GIDA-GIDA NA RABA TALLAFIN AWAKAN KIWO YANA KAN DAIDAI

SHIRIN GWAMNA ABBA GIDA-GIDA NA RABA TALLAFIN AWAKAN KIWO YANA KAN DAIDAI

January 23, 2025
Yau Ne Maulidin Uwa Idris

Yau Ne Maulidin Uwa Idris

July 9, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)
  • Cikar Shekaru 83 A Duniya: Ranar Da Na Ga Zumunci Da Fatan Alheri Daga Masoya
  • Nazari, Tsokaci Da Sharhin Littafin Tarkon Mut’a

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (1)

January 21, 2026
My 83rd Birthday and the Kindred Spirit

Cikar Shekaru 83 A Duniya: Ranar Da Na Ga Zumunci Da Fatan Alheri Daga Masoya

January 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.