• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

RANAR HAUSA TA DUNIYA: LITTAFINA NA FARKO DA AKA WALLAFA A 1997

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 26, 2024
in Labarai
0
RANAR HAUSA TA DUNIYA: LITTAFINA NA FARKO DA AKA WALLAFA A 1997

Littafin Babban Tarko

63
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

RANAR HAUSA TA DUNIYA:
LITTAFINA NA FARKO DA AKA WALLAFA A 1997

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

September 26, 2026
Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Babban Tarko, na Bashir Yahuza Malumfashi

A yayin da a yau muke murnar RANAR HAUSA TA DUNIYA, bari in waiwaya baya in zaƙulo littafina na farko da na fara wallafawa a duniya, duk da cewa ba shi ne na farko da na fara rubutawa ba.

Littafin BABBAN TARKO, an wallafa shi a 20 ga Janairu, 1997 (Miladiyya), ranar da ta yi daidai da 12 ga Ramadan, 1417 (Hijriyya). Kamfanin Wallafa na Informart Publishers, S.11, Ibrahim Taiwo Road, Kaduna ya wallafa shi, a ƙarƙashin shugaban kamfanin, Malam Ibrahim Sheme.

Ƙirƙirarren labarin soyayya ne tsakanin wata mata mai suna Jamilatu da Jafaru ɗan Alhaji Ɓuntu.

Lokacin da na ɗauko littafin yau ina karantawa, na yi ta sharara dariya, musamman yadda na ga ƙuruciyar yarinta, ɓaro-ɓaro a cikinsa. Lallai Hausawa sun yi gaskiya da suka ce ƘURUCI DANGIN HAUKA.
    •••
ALLAH ƘARA ƊAUKAKA HARSHEN                             HAUSA. AMIN!

Previous Post

I Will Tackle Banditry Head-on – Governor Radda

Next Post

Tattaunawa Ta Musamman Da Dokta Bukar Usman Da Sashen Hausa Na Rediyo Faransa (RFI)

Related Posts

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro
Labarai

Janar S.K. Usman Ya Zama Dakta A Fannin Nazarin Tsaro

September 26, 2026
Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda
Labarai

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Next Post
Tattaunawa Ta Musamman Da Dokta Bukar Usman Da Sashen Hausa Na Rediyo Faransa (RFI)

Tattaunawa Ta Musamman Da Dokta Bukar Usman Da Sashen Hausa Na Rediyo Faransa (RFI)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

BIU TO LAGOS: An Adventurous Journey to Honour Dr. Bukar Usman

BIU TO LAGOS: An Adventurous Journey to Honour Dr. Bukar Usman

August 24, 2024
Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (6)

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (6)

January 6, 2026
Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

June 25, 2023
Shekara 3 Baya: Tunawa Da Majidaɗin Galadiman Katsina

Shekara 3 Baya: Tunawa Da Majidaɗin Galadiman Katsina

June 8, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami
  • NASIHARMU TA YAU 17
  • NASIHARMU TA YAU (16)

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

October 10, 2026
NASIHARMU TA YAU 17

NASIHARMU TA YAU 17

October 10, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.