• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Saturday, August 8, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

ZUMUNCI: Ƙungiyar Ɗalibai Ta Karrama ACC Tasi’u Saulawa

Daga Wakilinmu by Daga Wakilinmu
January 5, 2024
in Labarai
0
ZUMUNCI: Ƙungiyar Ɗalibai Ta Karrama ACC Tasi’u Saulawa

Shugaban ƙungiyar NOBA, Aliyu Adamu, yana miƙa Kambin Karramawa ga ACC Tasi'u Sanusi Saulawa

36
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

ZUMUNCI: Ƙungiyar Ɗalibai Ta Karrama ACC Tasi’u Saulawa

Membobin ƙungiyar NOBA, yayin bikin karrama ACC Tasi’u Sanusi

Related posts

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

August 8, 2026
Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

August 7, 2026

Membobin Ƙungiyar Tsofaffin Ɗaliban Makarantar Firamaren Gwaji ta Nagogo (Zangon Karatu na Shekarar 1991) da ke birnin Katsina sun gudanar da ƙwarya-kwaryan taro, inda suka karrama ɗaya daga cikinsu, Tasi’u Sanusi Saulawa.

Ƙungiyar ta karrama Tasi’u ne domin taya shi murna, bisa samun ƙarin girma zuwa Mataimakin Babban Kwantirola (ACC) a Hukumar Kwastam.

Da yake jawabi a yayin karramawar, Shugaban ƙungiyar, Malam Aliyu Adamu ya bayyana cewa: “Alal haƙiƙa muna maka fatan alheri da addu’ar likkafa za ta ƙara gaba da yardar Allah.

“Don haka mu membobin wannan ƙungiya ta Ɗaliban Makarantar Nagogo, Zangon Karatu Na Shekarar 199 (NOBA) mun tabbatar da ka cancanci wannan sabon muƙami da aka ba ka, ba don komai ba sai saboda sadaukarwa da ka yi da yin aiki tuƙuru da kuma sanin ya kamata wajen gudanar da aiki.”

Shugaban ya ci gaba da cewa, “har wa yau dai muna ƙara taya ka murna. Ubangiji Allah Ya taya ka riƙo, Ya kuma shige maka gaba a duk inda ka samu kanka.”

Previous Post

BIU: A Visit to a City on a Plateau (4)

Next Post

ZINATU MATAR GWANMA (1)

Related Posts

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina
Labarai

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

August 8, 2026
Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi
Labarai

Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

August 7, 2026
Gwamna Ya Rantsar da Sabbin Manyan Sakatarori A Jihar Katsina
Labarai

Gwamna Ya Rantsar da Sabbin Manyan Sakatarori A Jihar Katsina

August 6, 2026
Next Post
ZINATU MATAR GWANMA (1)

ZINATU MATAR GWANMA (1)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

WHEN THE SPIRIT WHISPERS: Littafin Tsarkake Tunani Da Samar Da Saita Rayuwa

WHEN THE SPIRIT WHISPERS: Littafin Tsarkake Tunani Da Samar Da Saita Rayuwa

October 11, 2025
Kofin Duniya: Gobe Za A Fara Fafata Wasan Gab Da Na Ƙarshe

Kofin Duniya: Gobe Za A Fara Fafata Wasan Gab Da Na Ƙarshe

July 13, 2026
Bura women Celebrate Bukar Usman at 83

Ƙungiyar Matan Al’ummar Bura Sun Karrama Dr. Bukar Usman Bisa Cika Shekaru 83

January 9, 2026
Kasafin 2024 Ya Fitfita Jaddada Ajandar Sassaita Nijeriya – Idris

BADAƘALAR NAIRA MILIYAN 585: Gwamnati Ta Fara Binciken Ministar Agaji – Idris

January 8, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina
  • Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi
  • Zango Local Government Enjoys First-Ever General Hospital

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

Hukuma Ta Kafa Sabbin Sassa Domin Bunƙasa Al’umma A Jihar Katsina

August 8, 2026
Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

Garin Zango Ya Samu Babban Asibiti na Farko A Tarihi

August 7, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.