• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

TATTAUNAWAR KHALID IMAM: Zuwa Ga Malam Bashir

Bukar Usman, OON by Bukar Usman, OON
October 22, 2023
in Adabi
2
TATTAUNAWAR KHALID IMAM: Zuwa Ga Malam Bashir

Dokta Bukar Usman, OON da Khalid Imam

47
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

TATTAUNAWAR KHALID IMAM: Zuwa Ga Malam Bashir

Daga Bukar Usman, OON

Related posts

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu

September 25, 2026
ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026

~~~~~~~
Da fatan lafiya da alheri.

Na karance doguwar tattaunawar da ka yi da Malam Khalid. Hirar ta yi kyau.

A gani na, ko da Malam Khalid ya bayyana cewa yadda wani gori da wata malamar makartarsu ta yi, shi ne ta sa shi da wasu ‘yan makarantarsu suka tashi haiƙan suka kama rubutu, da alamar ƙwarewar Malam Khalid a ɓangaren rubutu mai yawa; baiwa ce, tun da bai gaya mana wace makarantar koyon rubutu ta musamman da ya halarta ko wane marubuci ya koya masa rubuce-rubucen ba.

Dubi yawan littattafan zube da na ƙagaggu da na waƙoƙi da ya buga kuma bai tsaya a nan ba. Ba mu sani ba ko bakandamiyyarsa na nan tafe ba.

Fata na shi ne, Allah Ya ba shi tsawon rai da lafiya kuma Ya ƙarfafa masa gwiwa ta wajen rubutu da wasu sana’o’i da ya ce ya sa a gabansa.

Kuma yaransa guda biyu da ya ambata cewa suna bin sawunsa, Allah Ya sa su ci nasara kuma su ƙware wajen buƙatunsu da na mahaifa. Ba safai ba ne yara su gaji sana’ar iyaye, kamar yadda muka gani ga marigayi Mamman Shata. Kowa da irin baiwarsa.

Haza wassalam.

~~~~~~~
Dokta Bukar Usman, OON, fitaccen marubuci, masanin al’amuran tsaro kuma tsohon Babban-Sakatare a Fadar Shugaban Ƙasa, ya rubuto wannan wasiƙa ce bayan da ya karanta tattaunawar da aka yi da marubuci Khalid Imam, a Mujallar Taskar Gizago.
~~~~~~~

Previous Post

SADAUKARWA: Tinubu Tsaye Yake Ga Manufofin Najeriya Da Afirka – Minista Idris

Next Post

BELLO GALADANCHI: Burina In Ƙwato Wa Talakawa ‘Yanci Daga Azzaluman Shugabanni

Related Posts

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu
Adabi

Fatima Gana: Marubuciya Mai Alƙalami Biyu

September 25, 2026
ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)
Adabi

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026
Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai
Adabi

Shugaba Tinubu, Manyan Sojoji, Mutallab, Mangal, Sarki Sanusi II Za Su Halarci Ƙaddamar Da Littafin Janar Buratai

September 10, 2026
Next Post
BELLO GALADANCHI: Burina In Ƙwato Wa Talakawa ‘Yanci Daga Azzaluman Shugabanni

BELLO GALADANCHI: Burina In Ƙwato Wa Talakawa 'Yanci Daga Azzaluman Shugabanni

Comments 2

  1. Salisu Hapijo Haladu says:
    3 years ago

    Mashaa Allah. Allah Ya qara ma rayuwa Albarka, Amin Ya Hayyu Ya Qayyum.

    Reply
    • Bashir Yahuza Malumfashi says:
      3 years ago

      Amin Ya Allah. Muna matukar godiya.

      Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Israel/Palestine Conflict: TY Buratai Foundation Calls for Permanent Ceasefire

Israel/Palestine Conflict: TY Buratai Foundation Calls for Permanent Ceasefire

November 29, 2023
LAMENTATION FOR MAIDUGURI

LAMENTATION FOR MAIDUGURI

September 10, 2024
Shugaba Tinubu Ya Yi Wa Emefiele Tatas

Shugaba Tinubu Ya Yi Wa Emefiele Tatas

June 24, 2023
A Season of Locusts (Poetic Review)

A Season of Locusts (Poetic Review)

February 6, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne
  • NASIHARMU TA YAU (18)
  • Rikici Ya Kacame Tsakanin Moofy Da Tage A Kan Pantami

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

Kwamishina Ɗahiru Ya Harzuƙa Maryam Jan Kunne

October 11, 2026
NASIHARMU TA YAU (18)

NASIHARMU TA YAU (18)

October 11, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.