• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, August 14, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sababbin Shugabannin Hukumomin Yaɗa Labarai

Daga Wakilinmu by Daga Wakilinmu
October 21, 2023
in Labarai
0
Za Mu Inganta Rayuwa Da Ayyukan ‘Yan Jarida – Minista Idris

Alhaji Mohammed Idris, Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai

18
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sababbin Shugabannin Hukumomin Yaɗa Labarai

Daga Wakilinmu

Related posts

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

August 13, 2026
An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci

An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci

August 12, 2026

~~~~~~~
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da sababbin naɗe-naɗe takwas na shugabannin hukumomin da ke ƙarƙashin Ma’aikatar Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai.

Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da Kakakin Shugaban Ƙasa, Mista Ajuri Ngelale ya fitar a ranar Alhamis da ta gabata.

Sanarwar ta bayyana cewa an naɗa Mista Lanre Issa-Onilu a matsayin Shugaban Hukumar Wayar da Kai ta Ƙasa (NOA); Alhaji Salihu Abdulhamid Dembos a matsayin Shugaban Gidan Talbijin na Nijeriya (NTA) da Dokta Muhammad Bulama a matsayin Darakta-Janar na Hukumar Rediyon Tarayya na Nijeriya (FRCN).

Ita kuma Hukumar Kula da Gidajen Rediyo da Talbijin ta Ƙasa (NBC), an naɗa mata Mista Charles Ebuebu a matsayin shugaba, yayin da aka naɗa Alhaji Jibrin Baba Ndace a matsayin Shugaban gidan rediyon Muryar Nijeriya (VON).

Haka kuma an naɗa Dokta Lekan Fadolapo matsayin Shugaban Hukumar Kula da Tallace-tallace ta Nijeriya (ARCON), da Malam Ali M. Ali a matsayin Shugaban Kamfanin Dillancin Labarai na Nijeriya (NAN), sai Hukumar Kula da Gidajen Jaridu ta Ƙasa (NPC), wadda aka naɗa Dili Ezughah matsayin shugabanta.

Shugaba Tinubu ya hori waɗannan sababbin shugabannin da cewa su ƙirƙiro tare da bijiro da sababbin fasahohi da damarmakin da ‘yan Nijeriya za su amfana, ta yadda za a ci moriyar canji a hukumomin domin ƙarfafa haɗin kai a ƙasar nan.

Ya ce ta haka za su bayar da gagarumar gudunmawar ɗaukaka Nijeriya har ta yi gogayya da manyan ƙasashen duniya.

Sanarwar ta ce naɗin nasu ya fara aiki nan take.
~~~~~~~

Previous Post

ZIYARA GA BUKAR USMAN: Ganawa Da Mutum Mai Karimci Da Tawali’u

Next Post

Bago Ya Taya Ndace, Sabon Shugaban VON Murna

Related Posts

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina
Labarai

Gwamnati Za Ta Samar Da Ingantaccen Tsarin Gudanar Da Makarantun Alƙu’rani A Jihar Katsina

August 13, 2026
An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci
Labarai

An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro: Yanzu Dukkan Kasuwanninmu Suna Ci

August 12, 2026
Katsina A Makon Jiya (Kashi Na Ɗaya)
Labarai

Katsina A Makon Jiya (Kashi Na Ɗaya)

August 10, 2026
Next Post
Bago Ya Taya Ndace, Sabon Shugaban VON Murna

Bago Ya Taya Ndace, Sabon Shugaban VON Murna

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Shugabanci A Aikace: Gwamna Raɗɗa Ya Jagoranci Jami’an Tsaro Wajen Farautar ‘Yan Ta’adda

Shugabanci A Aikace: Gwamna Raɗɗa Ya Jagoranci Jami’an Tsaro Wajen Farautar ‘Yan Ta’adda

August 9, 2023
VENOM

VENOM

August 6, 2024
BIU: A Visit to a City on a Plateau (2)

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (2)

December 13, 2023
Hukuncin Nnamdi Kanu: Minista Bianca ta Nemi Igbo Su Guji Tada Fitina

Hukuncin Nnamdi Kanu: Minista Bianca ta Nemi Igbo Su Guji Tada Fitina

November 22, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Extremism, Laxity and Moderation in Islam
  • Our Daily Message
  • Regulation, Standardisation of Qur’anic Schools Under Way in Katsina

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

Extremism, Laxity and Moderation in Islam

August 14, 2026
Our Daily Message

Our Daily Message

August 14, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.