• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, September 20, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Wasanni

TASKAR GIZAGO NA TARE DA AHMAD MUSA

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 27, 2023
in Wasanni
0
TASKAR GIZAGO NA TARE DA AHMAD MUSA

Ahmad Musa

12
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Mujallar Taskar Gizago na tare da fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa, Ahmad Musa, Kyaftin ɗin Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Najeriya, Super Eagles.

Ahmad Musa ya yi fice wajen jin ƙai da taimakon marasa ƙarfi. Ya kasance mai taimakon addinin Musulunci. Ya gina masallatai da makarantun Islamiyya da dama.

Related posts

Akwai Yiwuwar Spain Za Ta Lashe Kofin Duniya Na Bana

Akwai Yiwuwar Spain Za Ta Lashe Kofin Duniya Na Bana

July 18, 2026
Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé

Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé

July 15, 2026

Haka kuma yana ɗaukar nauyin karatun marayu da marasa ƙarfi. Kamar kuma yadda yake nuna damuwa da duk wata damuwar al’umma.

Wadannan da ma wasu dalilai, su suka sanya Mujallar Taskar Gizago take jinjina masa tare da ƙarfafa masa gwiwa.

Allah Ya biya ka da alheri – AHMAD MUSA!

Previous Post

BOOK REVIEW: Yusufu Bala Usman – The Quintessential Historian

Next Post

Katsina Governor Inaugurates Committees to Distribute Palliative

Related Posts

Akwai Yiwuwar Spain Za Ta Lashe Kofin Duniya Na Bana
Wasanni

Akwai Yiwuwar Spain Za Ta Lashe Kofin Duniya Na Bana

July 18, 2026
Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé
Wasanni

Jiya Lamine Yamal Ya Yi Wasan Kura Da Mbappé

July 15, 2026
Kofin Duniya: Gobe Za A Fara Fafata Wasan Gab Da Na Ƙarshe
Wasanni

Kofin Duniya: Gobe Za A Fara Fafata Wasan Gab Da Na Ƙarshe

July 13, 2026
Next Post
Gwamnan Katsina Ya Raba Ma’aikatar Ilimi Zuwa Gida Uku

Katsina Governor Inaugurates Committees to Distribute Palliative

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (10)

Yunkurin ‘Yan Ba-Zata/Hausawan Bogi Na Haddasa Ruɗani A Arewa (10)

January 22, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
UNDP Partners Kaduna Ministry to Build Peace in the State

UNDP Partners Kaduna Ministry to Build Peace in the State

September 20, 2023
ƘUNGIYAR HAUSAWA ZALLA: TA INA ZA A FARA KUMA DA WACE MANUFA? (4)

ƘUNGIYAR HAUSAWA ZALLA: TA INA ZA A FARA KUMA DA WACE MANUFA? (4)

May 18, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.