• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, September 15, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Wasu Mutane Sun Kitsa Tayar Da Hargitsi A Najeriya – DSS

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
September 4, 2023
in Babban Labari
0
Wasu Mutane Sun Kitsa Tayar Da Hargitsi A Najeriya – DSS

Wasu masu zanga-zanga a shekarun baya Hoto: GettyImages

40
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Wasu Mutane Sun Kitsa Tayar Da Hargitsi A Najeriya – DSS

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Related posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026

Hukumar DSS ta bankaɗo wani mummunan shiri da wasu mutane suka kitsa da nufin haifar da mummunan hargitsi da tarzoma a sassan ƙasar nan da nufin shafa wa Gwamnatin Tarayya da hukumomin tsaro baƙin jini, dangane da halin rayuwa da tattalin arzikin ƙasa suke ciki.

Kamar yadda Jami’in Hulɗa da Jama’a na hukumar ta DSS, Peter Afunanya ya bayyana, a wata takardar manema labarai da ya fitar a yau Litinin, ya ce: “Bayanan tsaron sirri sun gano cewa, cikin waɗanda ke shirya wannan aika-aika, har da wasu ‘yan siyasa da ke hilatar shugabannin ɗalibai da na ƙungiyoyin ƙabilu, matasa da karkatattun ƙungiyoyi.”

Sai dai kuma hukumar ta ce tuni ta gano shugabannin masu kitsa wannan mugun aiki. Kuma tuni an saka komar bincike domin bibiyar su, domin daƙile aniyarsu ta jefa ƙasar nan cikin tashin hankali.

“Dangane da wannan al’amari, muna shawartar shugabannin jami’o’i da na manyan makarantu da su ja wa ɗalibansu kunne, domin su guji shiga harkar tayar da hargitsi. Haka ma iyayen yara su kula da ‘ya’yansu, su ƙaurace wa duk wani mutum da ke son jawo su cikin ayyukan karya doka da oda,” inji hukumar ta DSS.

Hukumar ta ce, a yayin da gwamnati ke ƙoƙarin magance wasu daga matsalolin da ke addabar ƙasar nan, tana gargaɗin duk wani mai son hargitsa zaman lafiyar al’umma da ya kiyaye. “Domin kuwa hukumarmu ba za ta ɓata lokaci ba wajen ɗaukar mataki mai girma a kansu.” Kamar yadda Afunanya ya bayyana.
~~~~~~~

Previous Post

FAUZIYYA ƊANLADI SULEIMAN: Tattaunawa Da Uwar Marayu Da Raunana

Next Post

RAYUWA (Sadaukarwa Ga Talakawan Najeriya)

Related Posts

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?
Babban Labari

Wane Ne Ya Kashe Ɗan Shagamu?

September 9, 2026
Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta
Babban Labari

Ƙauna: Budurwa Mai Bautar Dodo Ta Musulunta

September 3, 2026
KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya
Babban Labari

KATSINA_2026: Bikin Ranar Marubutan Hausa ta Duniya

August 29, 2026
Next Post
RAYUWA (Sadaukarwa Ga Talakawan Najeriya)

RAYUWA (Sadaukarwa Ga Talakawan Najeriya)

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

TEARS AND BLOOD

TEARS AND BLOOD

November 4, 2024
Jama’a Mu Fahimta: Musulunci Daban Ƙungiyanci Daban

Jama’a Mu Fahimta: Musulunci Daban Ƙungiyanci Daban

November 28, 2025
Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage

Nazari Da Sharhin Littafin Tarihin Garin Lassa

July 18, 2026
TSOKACINMU NA YAU (24)

TSOKACINMU NA YAU (24)

March 24, 2025

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
  • ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
  • SUNANTA UMMU-KHULSUM

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.