• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, May 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Addini

Huɗubar Jumu’a A Taƙaice Daga Masallacin Dr. Yunusa Zuba- Abuja

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
August 4, 2023
in Addini
0
Huɗubar Jumu’a A Taƙaice Daga Masallacin Dr. Yunusa Zuba- Abuja

Zuma Rock da Haɗari. © Bashir Yahuza Malumfashi

28
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Huɗubar Jumu’a A Taƙaice Daga Masallacin Dr. Yunusa Zuba-Abuja

A yau Juma’a, 17-01-1445 (Hijriyya), 04-08-2023, Limamin Masallacin Dokta Yunusa da ke garin Zuba, Babban Birnin Tarayya Abuja, Liman ya buɗe huɗubarsa da basmala da godiya ga Allah da salati da sallama ga Manzon Allah, Sallallahu alaihi Wasallam.

Related posts

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

May 18, 2026
Duniya Ba Gidan Zama Ba

Duniya Ba Gidan Zama Ba

April 24, 2026

Maudu’in huɗubar ya karkata ne zuwa ga yanayin ƙunci da wahala da talauci da tsananin rayuwa da al’umma ke ciki. Malam ya jawo hankalin al’umma da mu fahimci yanayin da ake ciki na tsadar rayuwa, inda wasu ke kwana da yunwa kuma su tashi da yunwa. Mutane na fuskantar barazanar talauci. Ga marasa lafiya kuma ba su da abin sayen magani.

Malam ya buƙaci al’umma da mu kasance masu taimakon juna. Ya ce kowa ya kalli na kusa da shi, ya taimaka wa wanda yake da buƙata da abin da Allah Ya hore masa, komai ƙanƙantarsa.

Malam Ya ce akwai fa’ida sosai a taimakon mabuƙaci. Mu kasance masu ƙoƙarin yaye wa ‘yan uwanmu wata damuwa da suke ciki. Kuma mu sani, duk wanda ya cire wa ɗan uwansa wata damuwa, shi ma Allah zai cire masa tasa damuwar, duniya da lahira.

Malam ya nemi da mu kasance ‘yan uwan juna, mu kare haƙƙoƙin juna. Ya ce Musulmi ɗan uwan Musulmi ne, a lokacin da yake raye da kuma bayan mutuwarsa. A lokacin da yake raye, yana da haƙƙin ka kula da shi, ka taimake shi a lokacin da yake buƙatar taimako. A lokacin da ya mutu kuwa, yana da haƙƙin ka yi masa addu’a.

Malam ya kawo hadisin da ke ƙarfafa muhimmancin taimakon juna, wanda ke cewa lallai Allah yana taimakon bawa, madamar bawa yana taimakon ɗan uwansa.

“Duk wanda ke son dacewa a duniya da lahira, to ya lizimci taimakon ɗan uwansa. Don haka mawadata su taimaka wa mabuƙata, Allah zai taimake su.

Malam Ya rufe huɗubarsa da addu’a, Allah Ya kawo mana sauƙi, Ya ba mu damina mai albarka.

Amin summa Amin!

Previous Post

Madakin Zazzau Ya Sauka Daga Muƙaminsa Na Hakimin Basawa

Next Post

Tinubu Ya Ƙwace Muƙamin Minista Daga Maryam Shatty

Related Posts

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447
Addini

Barkanmu Da Shiga Watan Dhul-Hijjah 1447

May 18, 2026
Duniya Ba Gidan Zama Ba
Addini

Duniya Ba Gidan Zama Ba

April 24, 2026
Mu Ji Tsoron Allah
Addini

Mu Ji Tsoron Allah

April 17, 2026
Next Post
Tinubu Ya Ƙwace Muƙamin Minista Daga Maryam Shatty

Tinubu Ya Ƙwace Muƙamin Minista Daga Maryam Shatty

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

BUWDA is the Pride of Bura People, Humanity in General – Dr. Bukar Usman

Ƙungiyar BUWDA Abin Alfahari Ce Ga Al’ummar Bura Da Duniya Baki Ɗaya

April 16, 2025
Sojoji Sun Cafke Manyan Dillalan Miyagun Ƙwayoyi

Sojoji Sun Cafke Manyan Dillalan Miyagun Ƙwayoyi

July 19, 2023
Lale Marhabin Da Sabuwar Shekarar Musulunci (1447)

Lale Marhabin Da Sabuwar Shekarar Musulunci (1447)

June 26, 2025
Zaɓen gwamna: Mutum 2,318,919 za su yi zaɓe a Imo, 1,833,160 a Kogi, 1,017,613 a Bayelsa, inji INEC

INEC Za Ta Gudanar Da Zaɓuɓɓukan Da Kotu Ta Soke Da Na Cike Gurabu 34 A Fabrairu 2024 – Yakubu

December 20, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • POSITIVE COMRADE
  • BUKAR USMAN: The Human Library
  • Sule Lamido’s Theme of Authenticity

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

POSITIVE COMRADE

POSITIVE COMRADE

May 20, 2026
BUKAR USMAN: The Human Library

BUKAR USMAN: The Human Library

May 19, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.