• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Sinadarin Rayuwa

Jan Hankali Ga Matasan Soshalmidiya

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 11, 2023
in Sinadarin Rayuwa
0
Jan Hankali Ga Matasan Soshalmidiya

Dandazon Matasa a taron Daurawa Facebook Connect, kwanakin baya

37
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Maryam Ayagi

Jan Hankali Ga Matasan Soshalmidiya

Related posts

Kada Ka Karaya Da Rayuwa

Kada Ka Karaya Da Rayuwa

November 30, 2025
Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

November 24, 2025

Ya ku matasa! Shin me ya sa ba sa faɗa muku sirrinkan nasararsu, sai ci dai su kawo muku Maudu’in Jayayya?

Ya ku Matasa! Shin me ya sa ba sa ware awa ɗaya ko a sati ne, su koya muku wani abu da zai kawo muku sauƙin rayuwar da mu ke ciki?

Ko kasuwanci kake ko dako, Ustaz ne kai ko Comrade, ɗalibin ilimi ne kai ko ɗan siyasa, ka ware lokacin nazari, bincike, karatu, da koyon sabon ilimi mai amfani na zamani da zai dace da ci gaban rayuwarka.

Ka daina yadda wasu suna kawo maka maudu’in da zai saka ku cikin gardaddami, alhali suna can suna gina rayuwarsu. Kullum su turo maku rubutu ɗaya, su haɗa ku musu, su kuwa su aje wayarsu, su dauki littafi ko su shiga ofis suna nazarin abin da zai bunƙasa rayuwarsu, su bar ku ku yi ta cece-kucen da zai haifar muku da saɓani, gobe kuma su sako maku bayanin ci gaba ko nasarar da suka samu. Ku kuma ku yi ta yabawa, kuma tsokaci, har ma kuna taya su yaɗawa.

Lallai ne matashi ka buɗe idonka, ka nema wa kanka mafita mai amfani.

Allah sa mu dace.

Previous Post

An Karrama Bagizage Barista Kabir Mantissa

Next Post

Zamantakewa: Kowace Mace Na Buƙatar Namiji Kusa Da Ita

Related Posts

Kada Ka Karaya Da Rayuwa
Sinadarin Rayuwa

Kada Ka Karaya Da Rayuwa

November 30, 2025
Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara
Sinadarin Rayuwa

Aiki Ya Fi Surutu: Muhimmin Darasi Ga Duk Mai Neman Nasara

November 24, 2025
A Rayuwa: Alheri Danƙo Ne
Sinadarin Rayuwa

A Rayuwa: Alheri Danƙo Ne

November 11, 2025
Next Post
Ƙauna ita ce tushen zamantakewa

Zamantakewa: Kowace Mace Na Buƙatar Namiji Kusa Da Ita

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

MALUMFASHI: Yau Haƙuri Ya Yi Rana

July 21, 2026
SHIRIN KATSINAWA DIKKO YA AIKO NI: Jan Hankali Da Ƙarin Haske Ga Umar Tata

SHIRIN KATSINAWA DIKKO YA AIKO NI: Jan Hankali Da Ƙarin Haske Ga Umar Tata

September 8, 2025
HADIZA/SANI: Celebrating 32 Years’ Love and Care

HADIZA/SANI: Celebrating 32 Years’ Love and Care

September 24, 2023
Inna Lillahi… Bandits Shoot Our Colleague

Inna Lillahi… Bandits Shoot Our Colleague

August 9, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.