• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, November 3, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Sinadarin Rayuwa

NASIHARMU TA YAU (33)

ADDU'AR INJINIYA MUNTARI SAGIR

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
October 26, 2026
in Sinadarin Rayuwa
0
NASIHARMU TA YAU (33)

Nasiharmu Ta Yau (33)

11
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

NASIHARMU TA YAU (33)
ADDU’AR INJINIYA MUNTARI SAGIR

Nasiharmu Ta Yau (33)

__________

Related posts

NASIHARMU TA YAU (36)

NASIHARMU TA YAU (36)

October 29, 2026
NASIHARMU TA YAU (31)

NASIHARMU TA YAU (31)

October 24, 2026

A ranar Juma’a da ta gabata, attajirin matashi mai yi wa al’umma hidima, Injiniya Muntari Sagir Malumfashi ya rubuta cewa:

Ya Allah! Yayin da muke maraba da wannan rana mai albarka ta Juma’a, muna roƙonka da ka cika zukatanmu da imani, rayukanmu da natsuwa, sannan ka lulluɓe rayuwarmu da rahamarka marar iyaka.

Ya Allah, ka gafarta mana zunubanmu, ka karɓi addu’o’inmu, ka sauƙaƙa mana dukkan nauyin da ke kanmu, sannan ka buɗe mana ƙofofin alheri waɗanda babu wanda zai iya rufewa.

Ya Allah, Ka sanya mu cikin bayinka waɗanda suke yawan ambatonka, suke dogara gare ka da cikakken tawakkali kuma suke barin wannan duniya cikin yardarka.

Amin ya Rabbal Alamin!”
___________

Previous Post

NASIHARMU TA YAU (31)

Next Post

Yanzu Dai Ta Tabbata Cewa Arewa Ta Tunibu Ce

Related Posts

NASIHARMU TA YAU (36)
Sinadarin Rayuwa

NASIHARMU TA YAU (36)

October 29, 2026
NASIHARMU TA YAU (31)
Sinadarin Rayuwa

NASIHARMU TA YAU (31)

October 24, 2026
NASIHARMU TA YAU 30
Sinadarin Rayuwa

NASIHARMU TA YAU 30

October 23, 2026
Next Post
Yanzu Dai Ta Tabbata Cewa Arewa Ta Tunibu Ce

Yanzu Dai Ta Tabbata Cewa Arewa Ta Tunibu Ce

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

ALLAH TSIN€ WA MAƘIYA MANZO (SAW)

September 12, 2026
Malam Nasir El-Rufa’i: Guga Sha Kwaramniya

Wa Ke Tsoron Malam Elrufa’i Ya Zama Minista?

August 9, 2023
Dr. Bukar Usman, Emir of Daura, and the 2025 World Hausa Day Celebration

Dr. Bukar Usman, Emir of Daura, and the 2025 World Hausa Day Celebration

August 31, 2025
FITILAR MATASA – Zannan Galadima (2)

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (2)

March 1, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Sarkin Kano Sanusi Zai Jagoranci Ƙaddamar Da Littattafan Da’awa
  • Babban Saƙon Injiniya Muntari Sagir Ga Al’ummar Malumfashi
  • NASIHARMU TA YAU (36)

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Sarkin Kano Sanusi Zai Jagoranci Ƙaddamar Da Littattafan Da’awa

Sarkin Kano Sanusi Zai Jagoranci Ƙaddamar Da Littattafan Da’awa

November 1, 2026
Babban Saƙon Injiniya Muntari Sagir Ga Al’ummar Malumfashi

Babban Saƙon Injiniya Muntari Sagir Ga Al’ummar Malumfashi

October 29, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.