• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, June 15, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Ta'aziyya

Ta’aziyyar Ɗanbarno: Daga Fasihin Mai Zane Kamal Iyantama

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 5, 2023
in Ta'aziyya
0
Ta’aziyyar Ɗanbarno: Daga Fasihin Mai Zane Kamal Iyantama

Marigayi Ɗanbarno

59
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Kamal Iyantama

Kwana Goma Ke Nan: Rabuwa Da Jarumi Auwalu G. Danbarno.

Related posts

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

June 10, 2026
Malumfashi An Yi Babban Rashi

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026

Haƙiƙa wannan babban rashi ne, ba wai ga iyalai, abokai, ‘yan uwa, Ba Wai Ga Iyalai, Hukumar ‘ Yan Sanda Ko Najeriya Kaɗai ba, a’a, wannan duniya baki ɗayanta ma ta yi gingimemen rashin da ba ni iya hasashen lokacin da za a manta.

KATSINA 2018. A wannan shekarar ce a Taron Ranar Marubutan Hausa Ta Duniya, da aka yi, a ranar ce na fara yin ido da ido da marigayi Auwal. Ina ganin kamar ma na riga shi zuwa Birnin Katsinar, kodayake in dai ya kwana a Katsina ɗin, to ba shakka ya riga ni zuwa. Kuma muka yi zumunci cikin girmama juna, duk da tarayyar mu ta jima sosan gaske.

Gaskiya kuma iya tarayyar mu, wallahi saɓani bai taɓa shiga tsakaninmu ba, ko da kuwa a ra’ayi mukan sha babban.

Yau ga shi wanda Ya fi mu son sa Ya amshi abinSa, kwanaki goma ke nan da suka wuce, wanda har yanzu muna tsundum, cikin alhini tare da juyayin rashin sa.

Ya Allah Ka karɓi uzurinsa, Ka dube shi da kyawawan halayensa, Ka yafe masa kurakuransa, Ka raya zuri’arsa, su dawwama suna nema masa gafararKa, Amin.

~~~~~~~
Kamal Y. Artist
(Sarkin Yaƙin Iyantama)
zanedawaka@gmail.com
0706 548 4046
5 ga Yuli, 2023.
~~~~~~~

Previous Post

Gwamnan Jigawa Ya Kama Ma’aikatan Asibiti Suna Sayar Da Magungunan Gwamnati

Next Post

Har Yanzu Akwai Cutar AIDS Kuma Za Mu Taru Mu Yaƙe Ta Da Gaske – Dokta Bala Nuhu

Related Posts

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal
Ta'aziyya

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Ji Ƙan Malam Lawal

June 10, 2026
Malumfashi An Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi An Yi Babban Rashi

May 11, 2026
Malumfashi Mun Yi Babban Rashi
Ta'aziyya

Malumfashi Mun Yi Babban Rashi

March 26, 2026
Next Post
Har Yanzu Akwai Cutar AIDS Kuma Za Mu Taru Mu Yaƙe Ta Da Gaske – Dokta Bala Nuhu

Har Yanzu Akwai Cutar AIDS Kuma Za Mu Taru Mu Yaƙe Ta Da Gaske - Dokta Bala Nuhu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Za Mu Tunkari Matsalolin Ruwa Da Gaske A Jihar Katsina – Injiniya Tukur

Za Mu Tunkari Matsalolin Ruwa Da Gaske A Jihar Katsina – Injiniya Tukur

July 17, 2023
TASKAR GIZAGO NA TARE DA AHMAD MUSA

TASKAR GIZAGO NA TARE DA AHMAD MUSA

September 27, 2023
BAKIN JAƁA (4)

BAKIN JAƁA (4)

September 16, 2025
TEARS AND BLOOD

TEARS AND BLOOD

November 4, 2024

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Deepening Security Crisis: Buratai Calls for Emergency Measures
  • A Yayin Da Aka Kashe Janar Saura Wa Kuma Ya Rage?
  • Inna Lillahi… We Lost Gen. Rabe

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Deepening Security Crisis: Buratai Calls for Emergency Measures

Deepening Security Crisis: Buratai Calls for Emergency Measures

June 14, 2026
A Yayin Da Aka Kashe Janar Saura Wa Kuma Ya Rage?

A Yayin Da Aka Kashe Janar Saura Wa Kuma Ya Rage?

June 14, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.