• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Thursday, August 27, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Adabi

Littafin Tunawa Da Ɗanbarno: Ana Gayyatar Marubuta

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 3, 2023
in Adabi
0
Littafin Tunawa Da Ɗanbarno: Ana Gayyatar Marubuta

Marigayi Auwal Ɗanbarno

132
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

HAWAYEN RABUWA: LITTAFIN TA’AZIYYA DA ALHININ MARIGAYI AUWALU GARBA ƊANBORNO (24/12/78 – 25/6/2023)

Duniyar marubuta da ‘yan uwa da abokan arziki su shiga cikin ruɗu da kuma firgici na rasuwar ɗan uwanmu kuma abokinmu, Marigayi Auwalu Garba Ɗanborno wanda babban makusancinsa kuma amininsa (Dr.) Aminu Ladan Abubakar Alan Waƙa (Sarkin Ɗiyan Gobir) ya bayyana a baiton waƙa da cewa, Auwalu marubuci ne, Auwalu manazarci ne…”.

Related posts

ALBARKAR HAUSA

ALBARKAR HAUSA

August 26, 2026
Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

August 22, 2026

Da ya ke Marigayin mutum ne na mutane, tabbas duniyar soshal midiya ta cika da saƙonni na alhinin da jin labarin rashin wannnan babban zaƙaƙurin marubuci da manazarci wanda manomi ne kuma jam’in tsaro aboki ga kowa da kowa. Marigayi AG ya shahara wajen bayyana fahimtarsa ta hanyar tsage gaskiya komai dacinta. Mutum ne mai kishin addini da kishin mutanen Arewa a cikin rubuce -rubucensa wanda ya yi a wasu littattafai da shafinsa na Feskub a dandalin soshal midiya.

Don taskace kaɗan daga ire – iren wasu daga cikin gudunmawarsa ga raya al’umma da kuma wasu daga bayanan alhinin da ‘yan uwa da abokan arzikinsa suka bayyana game da rasuwarsa, babban amininsa (Dr.) Aminu Ladan Abubakar ya ƙuduri niyyar wallafa littafi don bayyanawa duniya cikkaken hoto shin wa ye Marigayi Auwalu Garba Ɗanborno.
Bisa wannan niyya ana gayyatar duk waɗanda suka rubuta waƙa ko wani bayani game da wannan ɗan uwa namu da su turo wannan bayani zuwa wannan akwatin imail:
danladiharuna#gmail.com.

ƘA’IDOJIN AIKO DA RUBUTU
1. A za iya aiko da waƙa ko gajeran labari ko saƙon ta’aziya amma wajibi ne ya zama ya shafi marigayi AG.
2. Tsawon waƙa kar ta wuce baitoci 35, Gajeran labari kar ya wuce kalmomi 1500 saƙo ta’aziya kuma kar ya gaza kalmomi 300 ko wuce kalmomi 500.
3. An buɗe karbar saƙonnin rubutu ne tun daga ranar 1 ga watan Juli, 2023.
4. Za a rufe karɓar saƙonin rubutu a ranar 14 ga watan Juli, 2023.

Sanarwa:
Khalid Imam
Shugaban Dandalin Muryar Adabi

A madadin:
Dr. Aminu Ladan Abubakar (Sarkin Ɗiyan Gobir).

Domin neman ƙarin bayani ko haske a iya tuntubar wannan lamba 08027796140

Previous Post

Hafsat Nasir Umar: ‘Yar Jaridar Da Ba Ta San Kasala Ba

Next Post

Na Yi Zaton Gwamna Badaru Ɗan Izala Ne

Related Posts

ALBARKAR HAUSA
Adabi

ALBARKAR HAUSA

August 26, 2026
Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon
Adabi

Bankwana Da Jigon Adabi: Ta’aziyyar Farfesa Bello Sa’idu

August 22, 2026
Malam Ɗan Masani
Adabi

Malam Ɗan Masani

August 20, 2026
Next Post
Na Yi Zaton Gwamna Badaru Ɗan Izala Ne

Na Yi Zaton Gwamna Badaru Ɗan Izala Ne

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

SHUGABA BUHARI: TA’AZIYYAR JAN GWARZO

SHUGABA BUHARI: TA’AZIYYAR JAN GWARZO

July 20, 2025
Governor Radda Builds Nigeria’s Largest Motor Park

Gwamna Raɗɗa Ya Kusa Kammala Tashar Mota Mafi Girma A Najeriya

September 30, 2025
Sojoji Sun Ƙwato Muggan Makamai A Jihar Taraba

Sojoji Sun Ƙwato Muggan Makamai A Jihar Taraba

January 5, 2026
Dr. Bukar Usman Reviews Historical Book on the Lassa Community

Dr. Bukar Usman Reviews Historical Book on the Lassa Community

June 19, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • ALBARKAR HAUSA
  • Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)
  • Professor Bello Sa’idu: The Demise of a Literary Icon

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

ALBARKAR HAUSA

ALBARKAR HAUSA

August 26, 2026
Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

Katsina A Makon Jiya (17-23-08-2026)

August 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.