• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Tuesday, September 15, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
June 25, 2023
in Labarai
8
Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

Malam Dikko Raɗɗa

6.1k
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Wakilinmu

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Raɗɗa ya maida hannun kyauta, inda wata majiya ta shaida cewa wani mutum ya aika masa da kyautar firɗa-firɗan raguna guda 100 amma ya ƙi amsa.

Related posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026

Da yake bayyana yadda al’amarin ya faru, ɗan kishin ƙasa kuma mai tallafa wa marayu da marasa galihu, Malam Muhammad Aminu Kabir ya ce, a lokacin da saƙon ragunan ya kai ga Gwamna, “amma abin da ba kasafai ba, Gwamna Malam Umar Dikko Raɗɗa ya ce maza a maida ragunan daga inda suka fito, ba ya so. Ya yi faɗa sosai a kan lamarin,” in ji Malam Muhammad.

A yayin da yake nuna jin daɗinsa game da matakin da Gwamna Raɗɗa ya ɗauka, Malam Muhammad Aminu, addu’a ya yi masa, yana cewa: “Alhamdu lillah. Haka muke son Shugaba. Allah ya ƙara ba ka kariya Malam Ummaru, Allah Ya hana masu neman ka ta muguwar hanya samun ka, amin.”

A tsokacinsa, ya nuna ɓacin rai game da halayyar wasu masu hannu da shuni, waɗanda ba su taimaka wa mabuƙata na gaskiya. Ya ce “ga bayin Allah mabuƙata, ba za ku ba su ba, kuna tafiya inda za a ce kun yi. To ai yanzu sai ku yi abin da ya kamata, in kuma tarawa za ku yi sai ku je ku tara.”

Previous Post

Ana Tuhumar Malamin Musulunci Bisa Auren Mata 75

Next Post

Ɗan Kasuwa Ya Koka Da Rusau A Kano

Related Posts

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin
Labarai

Gwamna Radda Zai Ƙarfafa Ayyukan Gidauniyar Zanna Tukur Tingilin

September 8, 2026
Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda
Labarai

Matasa Ku Ƙara Himma Domin Dogaro Da Kai – Gwamna Radda

September 6, 2026
Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)
Labarai

Katsina A Makon Jiya (Daga 24 Zuwa 30-08-2026)

August 31, 2026
Next Post

Ɗan Kasuwa Ya Koka Da Rusau A Kano

Comments 8

  1. Aminu Yusuf says:
    3 years ago

    Allah ya saka mashi da alheri

    Reply
    • Bashir Yahuza Malumfashi says:
      3 years ago

      Amin Amin Ya Allah.

      Reply
  2. Jibrin balarabe says:
    3 years ago

    Innayi muku fatan alheri

    Reply
    • Bashir Yahuza Malumfashi says:
      3 years ago

      Ma sha Allah. Muna godiya sosai.

      Reply
    • Bashir Yahuza Malumfashi says:
      3 years ago

      Ma sha Allah. Muna godiya.

      Reply
  3. Ibrahim Alkali says:
    3 years ago

    ALLAH ya kara daukaka

    Reply
  4. Rabe Ibrahim Kane says:
    3 years ago

    Haka ake son shugaba!.ina amfanin kyautar Riya

    Reply
  5. Lawal says:
    2 years ago

    Gaskiya Gwamna ya burge Ni. Kuma hakan ya kamata. Ma so ace ya tafi cikin Gari da Ragunan ya raba ma mabukata da kanshi tunda ya saba yi, maimakon ya maida ma Attahirun. Me yasa ba’a fadi sunan Attajirin ba?

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

GODIYA DA JINJINA GA BABANA: Bashir Yahuza Malumfashi

GODIYA DA JINJINA GA BABANA: Bashir Yahuza Malumfashi

September 27, 2025
BIU: A Visit to a City on a Plateau (2)

BIU: Ziyarar Babban Birni A Kan Tsauni (2)

December 13, 2023
KE YARINYA: ANYA KUWA YANA SON KI DA GASKE?

KE YARINYA: ANYA KUWA YANA SON KI DA GASKE?

February 22, 2025
Koyaushe Talakka Zai Fita Daga Ƙuƙumi?

Koyaushe Talakka Zai Fita Daga Ƙuƙumi?

June 2, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78
  • ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya
  • SUNANTA UMMU-KHULSUM

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

MALAM SULE LAMIDO:  Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

September 15, 2026
ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

ADO GWANJA – Ya Samu Lafiya

September 13, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.