• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, January 16, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Shanshani

NAJERIYA: Wannan Ba Lokacin Shagala Ba Ne

webmaster by webmaster
May 31, 2023
in Shanshani
0
NAJERIYA: Wannan Ba Lokacin Shagala Ba Ne
164
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Related posts

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

December 22, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023
Oh ni Shanshani! Ina tsakar yawona sai na tsilga Gidan Dutse, inda mulaka’un Najeriya ke sha’aninsu.
Tun daga nesa na jiwo rurin kalangu, wani mawaƙi yana ta zuba waƙa da yaren unbatunbatun. Jin haka kunnuwana suka sake buɗewa kamar na giwa, idanuwana suka ƙara bullowa kamar na autan ƙururu.
Ina dubawa, sai na ga sabon angon Najeriya da matarsa suna ta tiƙar rawa, ana ta yi masu taɓi. A gefe guda kuma na ga mataimakinsa shi ma yana tasa rausayar, tare da mai ɗakinsa. Rawa suke riris kamar ba gobe.
Ni kuwa na nisa, na kalli wani daga cikin ‘yan kallo, na ce wai mene ne dalilin wannan shagali haka, inda mulaka’u suke shagala da sharholiya haka?
Nan take, ya kalle ni galala cikin mamaki, ya ce mani: “Haba Shanshani, hala ba ka da labarin ɗazu-ɗazun nan aka rantsar da su kama ragamar mulkin uwar Afrika – Najeriya?”
“Ni kuwa ke da labari,” na sanar da shi, sannan na ci gaba da cewa: “Ai bai kamata su ɓige da casu ba, musamman idan aka yi la’akari da matsanancin yanayin da ayyuhannasu ke ciki.
“Shin ba su san cewa wannan lokaci ne na jajircewa da aiki wurjanjan ba? Ba su san cewa lokaci ne da ya kamata su ɗaura ɗamarar ceto talaka daga ƙangi ba?
“Lallai wannan ba Lokacin sharholiya ba ne ga shugabanni. Idan suka sake, kamar yanzu ne lokaci zai ƙure masu, lokacin zaɓe zai zo.”
Mutumin nan ya kalle ni, kallo na amincewa da dukkan abin da na faɗa. “Babu shakka wannan ba lokacin shagala ba ne…” in ji shi.
Previous Post

Batun Man Fetur: Ya Kamata Gwamnati Ta Yi Jan Ido

Next Post

Koyaushe Talakka Zai Fita Daga Ƙuƙumi?

Related Posts

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU
Shanshani

SABON ZUMUNCI: KWANKWASO DA GANDUJE SUN YI SULHU

December 22, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE
Shanshani

KAMUN LUDAYIN JEMAGE (26-08-2023 da 02-09-2023)

September 2, 2023
KAMUN LUDAYIN JEMAGE
Shanshani

KAMUN LADUYIN JEMAGE (19-08-2023)

August 20, 2023
Next Post
Koyaushe Talakka Zai Fita Daga Ƙuƙumi?

Koyaushe Talakka Zai Fita Daga Ƙuƙumi?

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Mummunar Zanza-Zanga A Ƙasar Nepal

Mummunar Zanza-Zanga A Ƙasar Nepal

September 11, 2025
Gargaɗin Amurka kan Nijeriya na tada hankulan jama’a, kuma ya na yin illa ga tattalin arzikin ƙasa – Minista

‘Yan Nijeriya za su fara bin diddigin ayyukan da Gwamnatin Tarayya ke aiwatarwa – Minista

November 8, 2023
TARON MALUMFASHI FACEBOOK CONNECT: YUNKURIN BUNKASA MALUMFASHI DA KEWAYE (3)

TARON MALUMFASHI FACEBOOK CONNECT: YUNKURIN BUNKASA MALUMFASHI DA KEWAYE (3)

June 22, 2025
Humility and Gentility: My Encounter with Dr. Bukar Usman

Humility and Gentility: My Encounter with Dr. Bukar Usman

October 7, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Tafawa Balewa, Sardauna And 15th January: A Day of Lamentation
  • Gasar Kofin Afrika: Yau Take Tsakanin Nigeria Da Morocco
  • Hukunta Ɗan T+adda Victor Solomon: Madalla Da Gwamnatin Jihar Kaduna

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Tafawa Balewa, Sardauna And 15th January: A Day of Lamentation

Tafawa Balewa, Sardauna And 15th January: A Day of Lamentation

January 15, 2026
Gasar Kofin Afrika: Yau Take Tsakanin Nigeria Da Morocco

Gasar Kofin Afrika: Yau Take Tsakanin Nigeria Da Morocco

January 14, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.