• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Friday, July 10, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Gizago

Batun Man Fetur: Ya Kamata Gwamnati Ta Yi Jan Ido

webmaster by webmaster
May 31, 2023
in Gizago
0
Batun Man Fetur: Ya Kamata Gwamnati Ta Yi Jan Ido
17
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Related posts

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

June 23, 2026
Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

June 22, 2026
Kowa ya daɗe da sanin cewa a yau a Najeriya kuwane al’amari na rayuwa ya rataya ga makamashin man fetur.
Harkar sufuri, noma da kiwo, kasuwanci, aikin gwamnati, kamfanoni da ma harkar hutu da nishaɗi, duk sai da fetur suke murzawa. Da zarar farashinsa ya hau, daɗa farashin komai zai daɗu ba tare da jinkiri ba.
Muhimmancin da ke tattare da wannan haja ta fetur ta ƙara bayyana ƙarara tun daga shekaranjiya, biyo bayan jawabin Shugaban Ƙasa, Bola Ahmad Tinubu, inda ya bayyana cewa gwamnatinsa ta yi adabo da batun TALLAFIN MAN FETUR.
Babu shakka wannan mataki na cire tallafi abin a yaba ne, musamman yadda rahotanni suka tabbatar da cewa dama TALLAFIN duk buge ce da harƙallar cuwa-cuwa, inda wasu ƙalilan ke amfana da shi, yayin da yawancin al’umma ke cutuwa.
Sai dai wani hanzari ba gudu ba, ya kamata Gwamnati ta tashi tsaye, ta yi jan ido, ta sa ƙafar wando ɗaya da ‘yan MAFIYAR MAI, domin daidaita al’amura. Lallai ne a yi duk mai yiwuwa wajen samar da farashin mai mai dacewa, yadda talaka zai samu sauƙin rayuwa.
Lallai ne a taka wa ‘yan kasuwar mai burki, domin su daina gallaza wa talaka. Lallai ne a samar da ingantattun matakan da za su samar da farashi mai kyau, yadda komai zai daidaita, ba cuta-ba-cutarwa!
Previous Post

Hotunan Mako

Next Post

NAJERIYA: Wannan Ba Lokacin Shagala Ba Ne

Related Posts

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo
Gizago

Tattaunawar Ɗan Jarida Da Bazawara ‘Yar Tuwo-Tuwo

June 23, 2026
Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa
Gizago

Ilimin Zamani: Babban Ƙalubale Ga Al’ummar Musulmin Arewa

June 22, 2026
Taɓarɓarewar Tsaro A Najeriya: Janar Buratai Ya Buƙaci A Ɗauki Matakan Gaugawa
Gizago

Taɓarɓarewar Tsaro A Najeriya: Janar Buratai Ya Buƙaci A Ɗauki Matakan Gaugawa

June 16, 2026
Next Post
NAJERIYA: Wannan Ba Lokacin Shagala Ba Ne

NAJERIYA: Wannan Ba Lokacin Shagala Ba Ne

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

An Yi Gangamin Addu’o’in Godiya Ga Allah A Katsina

An Yi Gangamin Addu’o’in Godiya Ga Allah A Katsina

August 1, 2023
Ashe Namiji Ɗan Goyo Ne

Ashe Namiji Ɗan Goyo Ne

July 1, 2023
TSOKACINMU NA YAU – 01

TSOKACINMU NA YAU – 01

March 1, 2025
KWANAN WATAN HIJIRIYYA A YAU JUMA’A

KWANAN WATAN HIJIRIYYA A YAU JUMA’A

February 6, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Afirka Ta Fice Daga Gasar Kofin Duniya Na Bana
  • Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage
  • Zaɓen 2027: Akwai Yiwuwar Farfesa Pantami Ya Yi Nasara – Farfesa Lawanti

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Afirka Ta Fice Daga Gasar Kofin Duniya Na Bana

Afirka Ta Fice Daga Gasar Kofin Duniya Na Bana

July 10, 2026
Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage

Book Launch Seeks to Rewrite Lassa’s Story, Preserve Cultural Heritage

July 9, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.