• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Monday, September 21, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Sarauta

Ɗan’iyan Galadiman Katsina Ya Cika Shekara 5 A Karaga

webmaster by webmaster
May 29, 2023
in Sarauta
2
Ɗan’iyan Galadiman Katsina Ya Cika Shekara 5 A Karaga
136
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Fasihin Galadiman Katsina, Bashir Yahuza Malumfashi ya taya Alhaji Shehu Musa Ɗankano murnar cika shekara biyar da naɗin sa Sarautar Ɗan’iyan Galadiman Katsina.

Shi dai Ɗan’iya, a shekarar 2018 ce marigayi Galadiman Katsina na 10, Mai Shari’a Mamman Nasir ne ya naɗa shi, inda ya zama ɗaya daga cikin fadawa mafi kusa da Galadima.

Related posts

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

August 10, 2026
Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa

Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa

October 26, 2025

A lokacin da aka tabbatar masa da sarautar, ‘yan uwa da abokan arziƙi sun fitar da takardar taya murna, inda a ciki suke cewa: “Muna murna da wannan muhimmiyar sarauta da aka ba ɗan uwanmu Alhaji Shehu Musa Ɗankano, mutum mai kishi, mai taimakon al’umma, wanda halattacen ɗan Malumfashi ne, Garin Galadima.

“Galadiman Katsina, Mai Shari’a Mamman Nasir, GCON ne ya tabbatar masa da sarautar, bayan kula ta musamman da kyawawan halayensa da asalinsa.”

A yayin da yake taya shi murna, Fasihin Galadima ya bayyana cewa Sarautar Ɗan’iya babbar sarauta ce, domin kuwa yana ɗaya daga na hannun daman Galadima, mai ba shi shawara ta musamman game da al’amuran da suka shafi dukkan masarautar Galadiman Katsina.

“An naɗa Shehu Musa a ranar Lahadi, 13-05-2018, a Fadar Galadiman Katsina da ke Malumfashi da misalin ƙarfe 10 na safe.

“A madadin ni kaina Fasihin Galadiman Katsina da iyalina, muna taya Ɗan’iya Alhaji Shehu Musa murnar cika shekara biyar a sarauta, tare da addu’ar Allah Ya ƙara jagora da lafiya, a gare ka da iyalinka, in ji Bashir Yahuza.

Previous Post

Kar Nake Ganin Ka

Next Post

‘Yan Arewa Na Gina Matatun Mai ‘Yan Kudu Na Gina Matatun Giya – Reno Omokri

Related Posts

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina
Sarauta

Ya Zama Wajibi A Tallafa Wa Matasa A Masarautar Galadiman Katsina

August 10, 2026
Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa
Sarauta

Galadiman Katsina Ya Karrama Ni Matuƙa – Waziri Shehu Musa

October 26, 2025
Alhaji Shehu Musa Ɗankano: Maraba Da Sabon Wazirin Galadiman Katsina
Sarauta

Alhaji Shehu Musa Ɗankano: Maraba Da Sabon Wazirin Galadiman Katsina

October 22, 2025
Next Post
‘Yan Arewa Na Gina Matatun Mai ‘Yan Kudu Na Gina Matatun Giya – Reno Omokri

'Yan Arewa Na Gina Matatun Mai 'Yan Kudu Na Gina Matatun Giya - Reno Omokri

Comments 2

  1. Mustapha Bishir says:
    3 years ago

    Ma sha Allah

    Reply
    • Bashir Yahuza Malumfashi says:
      3 years ago

      Alhamdu lillah.

      Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

Marigayi Sarkin Labaran Daura: Tunawa Da Mutumin Kirki Mai Zumunci

Marigayi Sarkin Labaran Daura: Tunawa Da Mutumin Kirki Mai Zumunci

October 27, 2025
FITILAR MATASA – Zannan Galadima (2)

FITILAR MATASA – Zannan Galadima (2)

March 1, 2026
ALLAH JI ƘAN AMINU DOGO

ALLAH JI ƘAN AMINU DOGO

June 29, 2025
Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (3)

Exposing Plans of Fake Hausa Activists & Ba-Zata Mischief Mongers to Cause Confusion and Discord in Northern Nigeria (3)

January 27, 2026

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso
  • JAGORA: Leader of the Masses
  • MALAM SULE LAMIDO: Jagoran Talakawa Ya Cika Shekaru 78

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

Zan Iya Yafe Wa Gwamna Abba – In Ji Kwankwaso

September 20, 2026
JAGORA: Leader of the Masses

JAGORA: Leader of the Masses

September 17, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.