TAURARON GIZAGAWA: M.K. ADAM GOMBE
Daga Gizago Malam M.K. Adam Gombe, shi ne Tauraron Gizagawa a wannan lokaci. Shi ne mai Lambar Gizago GZG-027- GMB. Wane Ne M.K. Adam Gombe? Sunansa Muhammad Kabir Adamu. An...
Read moreDaga Gizago Malam M.K. Adam Gombe, shi ne Tauraron Gizagawa a wannan lokaci. Shi ne mai Lambar Gizago GZG-027- GMB. Wane Ne M.K. Adam Gombe? Sunansa Muhammad Kabir Adamu. An...
Read moreYau Maulidin Safinah Saleeth Adam A yau Jumu'a, 19-12-1444 (Hijriyya), daidai da 07-07-2023 (Miladiyya), tun da sanyin safiya, Malama Safinah Saleeth Adam ta sauke wani kyakkyawan saƙo a turakarta ta...
Read moreDaga Shanshani Wata halayya mai ban sha'awa ga tsohon Shugaban Rundunar Sojojin Najeriya kuma Jakadan Najeriya a Jamhuriyar Benin, Laftanar-Janar Tukur Yusuf Buratai (mai ritaya), CFR, ita ce soyayyarsa ga...
Read moreDaga Bashir Yahuza Malumfashi Auren Al-Amin Ciroma Da Wasila Isma'il: Kira Na Musamman Ga Dattawan Kannywood Na yi baƙin ciki matuƙa da ganin labarin abokinmu kuma ɗan uwa, Al-Amin Ciroma...
Read moreDaga Bashir Yahuza Malumfashi Dokta Bala Nuhu, Sadaukin Kankiya Har Yanzu Akwai Cutar AIDS Kuma Za Mu Taru Mu Yaƙe Ta Da Gaske - Dokta Bala Nuhu ~~~~~~~ Dokta Bala...
Read moreDaga Kamal Iyantama Kwana Goma Ke Nan: Rabuwa Da Jarumi Auwalu G. Danbarno. Haƙiƙa wannan babban rashi ne, ba wai ga iyalai, abokai, 'yan uwa, Ba Wai Ga Iyalai, Hukumar...
Read moreDaga Bashir Yahuza Malumfashi A yayin wata shigar burtu, Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Umar Namadi ya yi ziyarar ba-zata a Babban Asibitin Dutse, a ranar Litinin da ta gabata,...
Read moreShugaban Majalisar Dattijai ta 10, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana sunayen Sanatocin da za su shugabanci majalisar. Waɗannan kuwa sun haɗa da shi kansa Sanata Godswill Akpabio, a matsayin Shugaba....
Read moreDaga Bashir Yahuza Malumfashi Uwa Idris Littafin Rabi'at's Diary A Harkar Rubutu: Na Fi Fuskantar Matsala Daga Mata - Uwa Idris ~~~~~~~ Sunanta A'isha Giɗaɗo Idris amma an fi sanin...
Read moreDaga Bashir Yahuza Malumfashi Sunansa Abraham Richmond. Shi babban Limamin Kirista ne a ƙasar Afirka ta Kudu. Bisa yardar Allah, sai ga shi ya amshi Musulunci. Ba shi kaɗai ba,...
Read more© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi
© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi