Ambaliya Ce Babbar Ƙalubalen Manoman Jigawa – Isa Billami
Daga Bashir Yahuza MalumfashiI ~~~ Idan ana maganar noman zamani a Jihar Jigawa, sunan Alhaji Isa Billami Haɗeja yana sahun gaba. Taskar Gizago ta tattauna da shi, inda ya yi...
Read moreDaga Bashir Yahuza MalumfashiI ~~~ Idan ana maganar noman zamani a Jihar Jigawa, sunan Alhaji Isa Billami Haɗeja yana sahun gaba. Taskar Gizago ta tattauna da shi, inda ya yi...
Read moreDaga Bashir Yahuza Malumfashi Shugaban Ƙungiyar Ɗaliban Kwalejin Dabarun Mulki ta Ƙasa (AANI), tsohon Sufeto-Janar na 'yan sandan Najeriya, MD Abubakar, CFR, ya buƙaci al'ummar Najeriya da su yi amfani...
Read moreDaga Sharif Almuhajir Jiya na bi gefen filin Idi, na ga plazar wani aboki na tayi kaca-kaca da aikin barayi ma su dibar ganima a Kano, na tabbata ya yi...
Read moreAllah Ya amshi ran mawaƙin nan da ya shahara a soshalmediya, Mahmud Nadanko, a sakamakon hadarin mota. Ga waɗanda ke bibiyar Marigayin a soshalmediya, Mahmud ya yi fice a rera...
Read moreYakubu Muhammad Rigasa Idan akwai wanda ke shan guduma daga ɓangarori mabanbanta, to Mallam Nasir El-Rufai ne. Kowa da irin kallon da ya ke masa. 'Yan Kudancin Kaduna da Kudancin...
Read moreDaga Shanshani Jiya ina kallon talabijin, na murɗo tashar Channels sai na ga ana tattaunawa da tsohon Gwamnan Jihar Kano, Umar Abdullahi Ganduje. Daga yadda na ga Ganduje na kumfar...
Read moreShugaban Ƙasa, Ahmad Tinubu ya sauke Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele, kamar yadda wata takarda da Jami'in Watsa Labarai a Fadar Shugaban Ƙasa, Mista Willie Bassey ya fitar....
Read moreDaga Wakilinmu A ranar Alhamis da ta gabata, Hukumar EFCC ta maka wasu manyan jami'an gwamnati biyu a gaban kotu, bisa zargin su da wawushe Naira miliyan 289 daga baitulmalin...
Read moreDaga Bashir Yahuza Malumfashi Mai girma Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Ibrahim Namadi, ya naɗa ƙwararren ɗan jarida, marubuci kuma mai sharhi kan al'amuran yau da kullum, Malam Muhammed Hamisu Gumel,...
Read moreDaga Wakilinmu Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi ya bayyana cewa ƙarfafa dangantaka da zumunci tsakanin maƙwabtan ƙasashen Afirka ta Yamma zai bunƙasa tattalin arziƙin juna, musamman abin da ya...
Read more© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi
© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi