• About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact
Sunday, April 26, 2026
  • Login
Taskar Gizago
Advertisement
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna
Taskar Gizago
No Result
View All Result
Home Babban Labari

Limamin Kirista Da Mabiyansa Dubu 100 Sun Musulunta

Ya Yi Aikin Hajjin Bana

Bashir Yahuza Malumfashi by Bashir Yahuza Malumfashi
July 3, 2023
in Babban Labari
0
Limamin Kirista Da Mabiyansa Dubu 100 Sun Musulunta

Ibrahim Richemond

189
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsappEmail a Friend

Daga Bashir Yahuza Malumfashi

Sunansa Abraham Richmond. Shi babban Limamin Kirista ne a ƙasar Afirka ta Kudu. Bisa yardar Allah, sai ga shi ya amshi Musulunci. Ba shi kaɗai ba, har ma da dukkan mabiyansa, mutum sama da dubu 100.

Related posts

Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?

Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?

April 14, 2026
Yadda Za A Magance Matsalolin Tsaro A Najeriya – Sanata Ndume

Yadda Za A Magance Matsalolin Tsaro A Najeriya – Sanata Ndume

April 8, 2026

A bana ya Musulunta kuma yana ɗaya da cikin Musulmi miliyan biyu da suka sauke farali a ƙasa mai tsarki a Hajjin bana.

A wasu rahotannin gaskiya da Taskar Gizago ta tantance, Malam Ibrahim ya musulunta ne a sakamakon wani mafarki mai ban al’ajabi da ya yi.

Kamar yadda ya shaida wa ‘yan jarida, ya ce yana barci ne sai ya ji wata murya a mafarki tana ba shi umurni da cewa: “Da kai da mabiyanka, ku sanya sutura irin ta Musulmi.”

Ya ce tun daga nan a kullum ya kwanta barci, sai ya maimaita wannan mafarki. A kowane lokaci kuma muryar da ke yi masa magana ƙarfi take ƙarawa. A kan haka, kawai sai ya ji ya samu natsuwar amsar Kalmar Shahada, ya shiga Musulunci.

Ya bayyana cewa, ya kwashe shekara 15 yana jagorantar mabiyansa a Addinin Kirista, kafin wannan al’amarin ya faru. Ya ce a lokacin da ya amshi Musulunci, sai ya sanya suturu irin na Musulmi kuma ya tunkari cocinsa a cikin wannan shiga.

“Da na shiga cocin, sai na shaida masu umurnin da aka ba ni a mafarki. Abin mamaki, babu wanda ya yi mani gardama. Su ma nan take suka amshi Musulunci,” in ji Alhaji Ibrahim Richemond.

A Hajjin bana, ba shi kaɗai ya samu damar sauke farali ba, domin kuwa akwai da yawa daga mabiyansa da su ma suka bi shi zuwa Saudiyya. Kuma sun samu gagarumar tarba da kulawa ta musamman

Ibrahim Richemond a yayin Aikin Hajji

daga hukumomin Makka.

Ya canja sunansa daga Abraham zuwa Ibrahim kuma ya ziyarci dukkan muhimman wuraren tarihi da ke Saudiyya, inda a wasu wuraren har yana zubar da hawaye saboda shauƙin natsuwa da ya shiga zuciyarsa.

Previous Post

Na Yi Zaton Gwamna Badaru Ɗan Izala Ne

Next Post

A Harkar Rubutu: Na Fi Fuskantar Matsala Daga Mata – Uwa Idris

Related Posts

Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?
Babban Labari

Ɓatanci Ga Manzon Allah: Musulmi Sun Buƙaci Gwamnati Ta Hukunta Fasto Emmanuel Garba?

April 14, 2026
Yadda Za A Magance Matsalolin Tsaro A Najeriya – Sanata Ndume
Babban Labari

Yadda Za A Magance Matsalolin Tsaro A Najeriya – Sanata Ndume

April 8, 2026
Yadda Babban Jigon Jam’iyyar APC Daga Kano Ya Mutu A Otel
Babban Labari

Yadda Babban Jigon Jam’iyyar APC Daga Kano Ya Mutu A Otel

April 2, 2026
Next Post
A Harkar Rubutu: Na Fi Fuskantar Matsala Daga Mata – Uwa Idris

A Harkar Rubutu: Na Fi Fuskantar Matsala Daga Mata - Uwa Idris

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RECOMMENDED NEWS

TALAUCI: Yadda Matasan Arewa Ke Gararamba A Legas A Wulaƙance

TALAUCI: Yadda Matasan Arewa Ke Gararamba A Legas A Wulaƙance

October 4, 2023
INSECURITY IN MALUMFASHI: A CLARION CALL TO SERIOUS ACTION

INSECURITY IN MALUMFASHI: A CLARION CALL TO SERIOUS ACTION

March 6, 2025
General Buratai Wears New Status As Patron of Institute of Security…

General Buratai Wears New Status As Patron of Institute of Security…

November 24, 2024
SAƘON JUMU’A: Daga Malam Anas Saminu Ja’en

SAƘON JUMU’A: Daga Malam Anas Saminu Ja’en

October 6, 2023

FOLLOW US

BROWSE BY CATEGORIES

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

POPULAR NEWS

  • Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    Gwamnan Katsina Ya Ƙi Amsar Kyautar Raguna 100 Daga Hannun Attajiri

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Ta Tsinci Naira Miliyan 60 A Saudiyya Ta Miƙa Wa Hukuma

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • LUWAƊI DA YARA 14: Yadda Aka Bankaɗo Asirin Kabir Ɗan Hisba

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sojojin Najeriya Sun Kama Makashin Sarkin Gobir

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • BINCIKE: Zahirin Abin Da Ke Faruwa A BBC Hausa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Taskar Gizago

Follow us on social media:

Recent News

  • General Buratai (A Poem)
  • Duniya Ba Gidan Zama Ba
  • Minista Dr. Muttaqha Rabe Darma Kana Bi Na Bashi

Category

  • Adabi
  • Addini
  • Babban Labari
  • Barkwanci
  • Dausayin Kauna
  • ENGLISH
  • Gizago
  • Gumbar Dutse
  • Hotuna
  • Labarai
  • Nishadi
  • Noma Da Kiwo
  • Sarauta
  • Shanshani
  • Sharhi
  • Sinadarin Rayuwa
  • Siyasa
  • Ta'aziyya
  • Wasanni

Recent News

General Buratai (A Poem)

General Buratai (A Poem)

April 26, 2026
Duniya Ba Gidan Zama Ba

Duniya Ba Gidan Zama Ba

April 24, 2026
  • About us
  • Advertise
  • Careers
  • Contact

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Sharhi
  • Gumbar Dutse
  • Dausayin Kauna
  • Gizago
  • Sarauta
  • Sinadari
  • Adabi da Nishadi
  • Barkwanci
  • Shanshani
  • Hotuna

© 2023 Taskar Gizago - Ilimi da Nishadi

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used.